- The lockdown has been lifted in many parts of Nigeria,
- but that doesn't mean COVID-19 is gone.
- We're here to keep you informed with our easy to use dashboard, which provides daily statistics and information on cases in Africa.
|
- Duk da an ɗauke dokar zaman gida a mafi yawan jihohin ƙasar nan,
- hakan baya nufin annobar Korona ta tafi.
- A nan za mu cigaba da kawo muku ƙididdiga da bayanai, don sanar da ku halin da ake ciki a faɗin nahiyar Afirka.
|