Quran/3/3 > Quran/3/4 > Quran/3/5
مِن قَبْلُ هُدًى لِّلنَّاسِ وَأَنزَلَ ٱلْفُرْقَانَ ۗ إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ بِـَٔايَـٰتِ ٱللَّهِ لَهُمْ عَذَابٌ شَدِيدٌ ۗ وَٱللَّهُ عَزِيزٌ ذُو ٱنتِقَامٍ
- Min qablu hudan linnasiwaanzala alfurqana inna allatheena kafaroo bi-ayatiAllahi lahum AAathabun shadeedun wallahuAAazeezun thoo intiqam — Transliteration
- previously, as a guide for people, and ˹also˺ revealed the Standard ˹to distinguish between right and wrong˺.[1] Surely those who reject Allah’s revelations will suffer a severe torment. For Allah is Almighty, capable of punishment. — Dr. Mustafa Khattab, the Clear Quran [1] The Standard (Al-Furqân) is one of the names of the Quran.
- A gabãni, suna shiryar da mutãne, kuma Ya saukar da littattafai mãsu rarrabẽwa. Lalle ne waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah, suna da azãba mai tsanani. Kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abucin azãbar rãmuwa. — Abubakar Mahmoud Gumi
- kafin nan, don su shiriyar da mutane, kuma Ya saukar da littafin dokoki. Wadanda suka kafirce wa ayoyin ALLAH sun jawo wa kansu azaba mai tsanani. ALLAH Shi Mai girma ne, Mai azabar ramuwa.
- A da can, don shiriya ga mutane, kuma ya saukar da Rarrabewa. Haƙiƙa, waɗanda suka kafirce wa Ayoyin Allah, suna da azaba mai tsanani. Kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abucin azabtarwa.
- Before, as guidance for the people. And He revealed the Criterion [i.e., the Qur’ān]. Indeed, those who disbelieve in the verses of Allah will have a severe punishment, and Allah is Exalted in Might, the Owner of Retribution.[1] — Saheeh International [1]i.e., He who restores justice by punishing those who persist in wrongdoing, fail to heed warnings and are unrepentant.
- Tun kafin (Alkur'ani), (don su zama) shiriya ga mutane, kuma Ya saukar da mai rarrabewa (tsakanin karya da gaskiya). Lalle wadanda suka kafirce wa ayoyin Allah, suna da azaba mai tsanani, kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abocin daukar fansa. --Rijiyar Lemo
3:4 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio:
3:4 Word by word
(3:4:1)
min From |
||
(3:4:2)
qablu before (this), |
kafin nan, a gabani | previously |
(3:4:3) | don su shiriyar/shiryar da | guide |
(3:4:4)
lilnnāsi for the mankind. |
mutane | |
(3:4:5)
wa-anzala And (He) revealed |
kuma Ya saukar da | |
(3:4:6)
l-fur'qāna the Criterion. |
littafin dokoki, littattafai masu rarrabawa | |
(3:4:7)
inna Verily, |
lalle | |
(3:4:8)
alladhīna those who |
waɗanda, wadanda | |
(3:4:9)
kafarū disbelieve[d] |
suka kafirce, kafirta | |
(3:4:10)
biāyāti in (the) Verses |
ayoyin | |
(3:4:11)
l-lahi (of) Allah, |
||
(3:4:12)
lahum for them |
||
(3:4:13)
ʿadhābun (is) a punishment |
azaba | |
(3:4:14)
shadīdun severe. |
mai tsanani | |
(3:4:15)
wal-lahu And Allah |
||
(3:4:16)
ʿazīzun (is) All-Mighty, |
mabuwayi | |
(3:4:17)
dhū All-Able |
||
(3:4:18)
intiqāmin (of) retribution. |
mai ramawa, ramuwa |