RijiyarLemo
|
1
|
Dare ma aya ne a gare su, wanda Muka saɓule yini daga gare shi, sai ga su cikin duhu.
|
Archive
|
2
|
Kuma dare Aya ne gare su, Muna zare hasken rana daga gare shi, sai su shiga cikin duhu.
|
MasjidTucson
|
3
|
wata ayan a gare su ita ce dare: muna feɗe rana daga gare shi, sai ga su a cikin duhu.
|
Gumi
|
4
|
Kuma ãyã ce a gare su: Dare Muna feɗe rãna daga gare shi, sai gã su sunã mãsu shiga duhu.
|
Translit.
|
5
|
Waayatun lahumullaylu naslakhu minhu annahara fa-itha hum muthlimoon
|
ClearQuran
|
6
|
There is also a sign for them in the night: We strip from it daylight, then—behold!—they are in darkness.
|
Sahih
|
7
|
And a sign for them is the night. We remove1 from it the [light of] day, so they are [left] in darkness.
|