Quran/32/16

tatajafa junoobuhum aaani almadajiaai yadaaoona rabbahum khawfan watamaaaan wamimma razaqnahum yunfiqoona
Sahih International English: they arise from [ their ] beds; they supplicate their lord in fear and aspiration, and from what we have provided them, they spend. --Qur'an 32:16
Audio:
- Choose the best Hausa translation from the following <> Zaɓi fassarar da tafi dacewa daga nan:
- sasanninsu na nisanta daga wuraren kwanciya, suna kiran ubangijinsu bisa ga tsoro da ɗammani, kuma suna ciryawa daga abin da muka azurta su. (Gumi)
- sasanninsu na tashi su bar wuraren kwanciya, saboda su bauta wa ubangijinsu, bisa ga girmamawa da sammani, kuma suna ciryawa daga abin da muka azurta su. aljannah: kyakkyawan wurin da iya siffantawa
- Sai su tashi daga gadajensu; su roƙi ubangijinsu bisa ga girmamawa da kyakkyawan zato, kuma suna ciyarwa daga abin da muka azurta musu. (fassarar da na yi da kaina)
- sasanninsu na nisanta daga wuraren kwanciya, suna kiran ubangijinsu bisa ga tsoro da ɗammani, kuma suna ciryawa daga abin da muka azurta su. (Gumi)
Twitter Poll
Juma'a mubarak! (Happy Friday!)
Ina buƙatar taimako wajen zaɓin fassarar ayar Al-Ƙurani 32:16 (Suratul Sajda). Don Allah a gyara min inda na yi kuskure kuma a zaɓi fassarar Hausa da ta fi dacewa. Nagode!https://t.co/cmf2UAPCBK— HausaDictionary.com (@HausaDictionary) October 9, 2020
Links
- Inspired by Samia Mubarak @Quranic_Ocean [1]
- https://quranx.com/tafsirs/32.16