Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:capable

Discussion page of capable

Glosbe's example sentences of capable [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar capable:
    1. Their theaters were capable of holding audiences of over a thousand, and in Pompeii there was a large amphitheater that could seat almost the entire town.
      Babban ɗakin wasansu yana iya ɗaukan mutane fiye da dubu, a Pompeii kuma suna da babban ɗakin wasa da zai iya ɗaukan dukan mutanen birnin. [2]

    2. Since humans are capable of displaying kindness, why is the world such a cruel and harsh place?
      Tun da yake mutane suna iya yin alheri, me ya sa duniya ta zama wuri mai wuyan zama? [3]

    3. The Bible Describes a Capable Wife
      Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki [4]

    4. “I didn’t feel capable.
      “Ina jin ba zan iya ba. [5]

    5. (1 John 3:8) This will occur under the reign of God’s Kingdom, in the wise and capable hands of Jesus Christ, the one who taught and lived by the Golden Rule. —Psalm 37:9-11; Daniel 2:44.
      (1 Yohanna 3:8) Wannan zai faru a cikin Mulkin Allah, a hannun mai hikima kuma wanda ya dace, Yesu Kristi, wanda ya koyar kuma ya rayu bisa Ƙa’idar Ja-Gora.—Zabura 37:9-11; Daniel 2:44. [6]

    6. The more complicated the thing made, the more capable the maker must be.
      Iyakar kyaun abinda aka yi fa, haka ma ingancin wanda ya yi shi. [7]

    7. If you are a capable and loyal brother and you have received a new assignment among God’s people, there is another special way that you can contribute.
      Idan kai dattijo ne da ya manyanta kuma ka sami sabon aiki a ƙungiyar Jehobah, da akwai wata hanya ta musamman da za ka taimaka. [8]

    8. How has Almighty God shown himself to be capable of controlling the forces of nature?
      Ta yaya Allah Maɗaukakin Sarki ya nuna cewa shi mai sarrafa yanayi ne? [9]

    9. 10 How gratifying to know that Jehovah has instituted an arrangement that is capable of solving all of mankind’s problems —the Messianic Kingdom of God!
      10 Abin farin ciki ne ka sani cewa Jehobah ya yi tanadin wani tsari da zai gyara matsalolin da mutane ke fuskanta wato, ta wurin Mulkin Almasihu! [10]

    10. When it became necessary to appoint individuals who were to carry heavy responsibility in Israel, Moses was advised to “select out of all the people capable men, fearing God, trustworthy men, hating unjust profit.”
      Lokacin da aka bukaci a naɗa wasu mutane su ɗauki hakki masu nauyi a Isra’ila, an gaya wa Musa ya “tanaji waɗansu masu-iyawa, masu-tsoron Allah, amintattu, masu-ƙin rishu’a.” [11]

    11. One reference work says: “Agape love is capable of being commanded because it is not primarily an emotion but a decision of the will leading to action.”
      Wata majiya ta ce: “Nuna ƙauna ta agape ba tsotsuwar zuciya ba ce kawai amma son rai ne da ke sa mutum ya yi wani abu.” [12]

    12. The most intelligent variety . . . are capable (if someone is helpful enough to open a doorway for them) of entering our world. . . .
      Waɗanda suke da basira sosai . . . suna iya (idan wani ya yi taimako ya buɗe masu ƙofa) shigowa duniyarmu. . . . [13]

    13. Marjorie has been a capable minister of Jehovah, a mentor to young ones, and a faithful helper and loyal companion to me.
      Matata mai ƙwazo ce a hidimar Jehobah, mai ba matasa shawara kuma ta kasance mini mataimakiya da abokiya mai aminci. [14]

    14. That deliverer was Jeroboam, a capable man who worked in Solomon’s government.
      Wanda zai cece su shi ne Jeroboam, ƙwararen mutum wanda ya yi aiki a ƙarƙashin Sulemanu. [15]

    15. If no elder, ministerial servant, or other qualified baptized brother is available to be assigned on some days, the service overseer should assign a capable baptized sister to conduct. —See the article “When a Sister Must Conduct.”
      Idan akwai ranar da babu wani dattijo ko bawa mai hidima ko ɗan’uwan da ya yi baftisma da zai fita wa’azi, mai kula da hidima ya zaɓi wata ’yar’uwa da ta yi baftisma kuma ta ƙware don ta gudanar da wannan taron.—Ka duba talifin nan “Idan Ya Zama Dole ’Yar’uwa Ta Gudanar da Taron.” [16]

    16. This Messianic prophecy assures us that when God’s people come under attack by their enemies, “seven [representing completeness] shepherds” and “eight dukes” —a considerable number of capable men— are raised up to take the lead among Jehovah’s people.
      Annabcin Almasihu ya ba mu tabbaci cewa sa’ad da mutanen Allah suka fuskanci hari daga wurin maƙiyansu, zai zaɓi “maƙiyaya bakwai” [wanda ke wakiltan cikakke] da kuma “shugabannai takwas,” wato, ƙwararrun maza su yi shugabanci a tsakanin mutanen Jehobah. [17]

    17. 2 Now imagine that you are the official and you have selected three capable men to handle some important business.
      2 A ce kai ne ma’aikacin kuma ka zaɓi ƙwararrun maza guda uku don su gudanar da sana’arka. [18]

    18. JESUS knew that his disciples in their own strength were not capable of observing all that he had commanded.
      YESU ya san cewa almajiransa ba za su iya cim ma abubuwan da ya umurce su ba da ikon kansu. [19]

    19. Is it not reasonable, then, that the One who created life is capable of re-creating it?
      Ashe ba daidai yake ba, cewa Wanda ya halicce rai yana iya sāke halicce shi kuma? [20]

    20. A Capable Husband
      Miji Mai Tsarkin Rai [21]

    21. Capable elders who are accustomed to juggling a number of weighty assignments may be somewhat reluctant to delegate authority to others.
      Ƙwararrun dattawa da suka saba da ɗaukan ayyuka da yawa masu nauyi za su riƙa jinkirin bai wa wasu iko. [22]

    22. Those he chooses to help him should be capable and exemplary, and he should make arrangements with them well in advance if possible.
      Waɗanda ya zaɓa su yi gwajin su kasance waɗanda suka ƙware da kuma masu misali mai kyau, kuma ya sa su yi shiri tun da wuri idan zai yiwu. [23]

    23. In other words, are humans capable of showing integrity?
      Wato, ’yan Adam za su iya kasancewa da aminci ne? [24]

    24. How have overseers been helped to become capable shepherds?
      Ta yaya ne aka taimaka wa masu kula su zama ƙwararrun makiyaya? [25]

    25. However, unlike humans, who may have only limited success in coping with assaults on their system, the Creator is fully capable of dealing with Gog’s more vicious attack.
      Amma, Mahalicci yana da ikon ya bi da mugun farmaki na Gog ɗin nan, ba kamar mutane ba da ba su da cikakken iya jure wa farmaki a zamaninsu ba. [26]


Retrieved September 8, 2020, 6:45 am via glosbe (pid: 3994)