Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:carrying

Discussion page of carrying

Glosbe's example sentences of carrying [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar carrying:
    1. What scheme did Satan succeed in carrying out?
      Mene ne Shaiɗan ya yi nasarar yi? [2]

    2. Are you carrying weighty responsibilities in the congregation?
      Kana ɗauke da hakkoki masu yawa a cikin ikilisiya? [3]

    3. The priests who are carrying the ark of the covenant go right out into the middle of the dry river.
      Firistocin da suke ɗauke da akwatin alkawarin suka shiga har tsakiyar kogin da ya bushe. [4]

    4. While Carrying Out God-Given Assignments
      Sa’ad da Ake Yin Aikin Allah [5]

    5. He did not speak down to them from a lofty height, as if considering himself above carrying out the things he was telling them to do.
      Bai yi musu magana da reni ba kamar yana ɗaukan kansa mafifici ne, ya fi ƙarfin aikata abubuwa da ya gaya musu su yi. [6]

    6. (2 Corinthians 4:7) Anointed Christians are carrying out “the ministry of the reconciliation” with the support of their companions who have the earthly hope.
      (2 Korantiyawa 4:7) Shafaffu Kiristoci suna yinaikin shelar sulhuntawa” tare da taimakon abokanansu waɗanda suke da begen zama a duniya. [7]

    7. In addition, we want to be whole-souled in carrying out the lifesaving preaching work that Jehovah has given us to accomplish.
      Bugu da kari, muna so mu yi bauta da dukan ranmu wajen yin aikin ceton rai na wa’azi da Jehovah ya ba mu. [8]

    8. A woman carrying many fetuses may be urged to consider “selective reduction,” allowing one or more of them to be killed.
      Ta uku ita ce matsalar zuban jini. Ana iya ce wa macen da take da tayi da yawa a cikinta ta “rage” su ta wajen yarda a kashe wasu. [9]

    9. The record says that he went “a day’s journey,” so we may picture him starting off at sunrise, evidently carrying no provisions with him.
      Labarin ya ce ya yi “tafiyar yini,” saboda haka, za mu iya yin tunanin cewa ya fara tafiyar ce tun daga fitowar rana, ba tare da abinci ko wasu tanadodi masu muhimmanci ba. [10]

    10. He knew what he wanted to do or what he should do, but at times something prevented him from carrying it out.
      Ya san abin da ya kamata ya yi, amma a wani lokaci, ba ya iya yin hakan. [11]

    11. In carrying out our assignment to preach, what do we need?
      Menene muke bukata don mu cim ma aikinmu na wa’azi? [12]

    12. If it seems that the fledgling might hit the ground, the mother swoops down under it, carrying it ‘on her pinions.’
      Idan ’yar tsuntsuwar kamar za ta faɗi ƙasa, sai uwar ta yi wuf ta tsare, ta ɗauke ta ‘bisa kafaɗarta.’ [13]

    13. 19 Today we receive practical guidance for carrying out the ministry at our midweek meeting.
      19 Har wa yau, ana gudanar da Taron Hidima bisa ga tsarin da Yesu ya kafa na koyar da mutane don su yi wa’azi da kyau. [14]

    14. With her help, I learned what to do and what to avoid, which was very beneficial in carrying out my ministry with joy.”
      Ta taimaka min in san abin da ya kamata in yi da kuma abin da ya kamata in guje wa. Hakan ya taimaka min in yi hidimata da farin ciki.” [15]

    15. No wonder he said: “How long will this evil assembly have this murmuring that they are carrying on against me?” —Numbers 14:27; 21:5.
      Shi ya sa ya ce: “Har yaushe zan jimre da wannan mugunyar jama’a da ke gunaguni a kaina?”—Litafin Lissafi 14:27; 21:5. [16]

    16. (Luke 10:2) Just as delay at harvesttime could lead to the wasting of crops, neglect in carrying out the preaching work could result in the loss of lives.
      (Luk 10:2) Kamar yadda yin jinkiri a lokacin girbi zai iya sa a yi hasarar abubuwan da aka shuka, yin sakaci a aikin wa’azi zai iya sa mu yi hasarar rayuka. [17]

    17. What methods for carrying out the ministry were used years ago?
      Waɗanne hanyoyi na yin hidima aka yi amfani da su shekaru da yawa da suka shige? [18]

    18. And they are carrying torches to give them light.
      Suna riƙe da jiniyoyi domin ya ba su haske. [19]

    19. (John 14:15; 1 John 2:3) Thus, fully carrying out Christ’s command to make disciples requires that we be both teachers and guides.
      (Yahaya 14:15; 1 Yahaya 2:3) Saboda haka, cika umurnin Kristi sosai na mu almajirtar yana bukatar mu zama malamai da kuma masu ja-gora. [20]

    20. 5:16-18) God’s spirit was upon the 70 older men chosen to help Moses in “carrying the load of the people” of Israel.
      5:16-18) Ruhun Allah yana kan dattawa guda 70 da aka zaɓa su taimaki Musa ya ‘ɗauki nawayar jama’ar’ Isra’ila. [21]

    21. Second, some who have served as elders for decades have been forced by advancing age or health problems to reduce the work load they are carrying in the congregation.
      Na biyu, wasu da suke hidimar dattawa na shekaru da yawa, tsufa ko kuma rashin lafiya ya tilasta musu su rage nauyin aiki da suke ɗauka a ikilisiya. [22]

    22. (Matthew 28:19; Hebrews 10:24, 25) Granted, carrying out those commands may at times be a challenge.
      (Matta 28:19; Ibraniyawa 10:24, 25) Hakika, cika waɗannan dokoki wani lokaci zai iya zama ƙalubale. [23]

    23. Some even try to lead a double life, pretending to serve Jehovah while carrying on a course of sin.
      Wasu sukan yi rayuwa iri biyu, sukan nuna suna bauta wa Jehobah yayin da suke aikata zunubi. [24]

    24. Roman soldiers needed adequate shoes or sturdy sandals, since during a campaign they often marched 20 miles [30 km] each day while wearing or carrying some 60 pounds [27 kg] of armor and equipment.
      A lokacin da za su tafi wajen yaƙi, sojojin Roma suna yin tafiya har na tsawon mil 20 kuma suna ɗauke da kayan yaƙi da makamai da suka kai nauyin kilo 27, saboda haka suna bukatar takalma masu ƙwari. [25]

    25. What will happen when the Messianic Kingdom has finished carrying out God’s will on earth?
      Mai zai faru sa’ad da Mulkin Almasihu zai cim ma nufin Allah a duniya? [26]


Retrieved June 25, 2019, 3:59 am via glosbe (pid: 29714)