Glosbe's example sentences of challenge [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar challenge:
- (Proverbs 24:10) Whether Satan is acting like “a roaring lion” or posing as “an angel of light,” his challenge remains the same: He says that when you are faced with trials or temptations, you will stop serving God.
(Misalai 24:10) Ko Shaiɗan ya kasance kamar “zaki mai-ruri” ko “kamar shi mala’ika na haske” ne, ƙalubalensa ya kasance ɗaya ne: Ya ce sa’ad da ka fuskanci gwaji, ko jarabta, za ka bar bauta wa Allah. [2] - Likewise today, many of Jehovah’s Witnesses have accepted the challenge of moving to another country in order to serve where the need is greater.
Haka ma yau, da yawa cikin Shaidun Jehovah sun karɓi kaluɓalen ƙaura zuwa wata ƙasa domin su yi hidima a wurin da akwai bukata mafi girma. [3] - What challenge do believers in divided households often face, and what help is available?
Wane ƙalubale ne waɗanda suke bauta wa Jehobah suke fuskanta daga danginsu da ba sa bauta wa Jehobah, kuma a ina ne za su samu taimako? [4] - (b) How can parents help their children to meet the challenge of Christian loyalty?
(b) Ta yaya za ka iya taimaka wa ‘ya’yanka su kasance da aminci ga Jehobah a wannan batun? [5] - How would God handle such an insulting challenge?
Ta yaya Allah zai yi maganin irin wannan tuhuma? [6] - 10 Since we are imperfect, it can be a challenge to produce spiritual fruitage, avoid the works of the flesh, and resist the pressure exerted by Satan’s world.
10 Tun da yake mu ajizai ne, yana iya zame mana ƙalubale mu nuna halaye na ruhaniya, mu guje wa ayyuka na jiki, kuma mu ƙi matsi na wannan duniyar Shaiɗan. [7] - To challenge the convictions, the responsible brothers in our organization appealed to the U.S. Supreme Court —the highest court of the land.
Tun da yake ba a yi adalci a shari’ar ba, wasu ’yan’uwa a cikin ƙungiyarmu suka kai ƙara Kotun Ƙoli na Amirka, wato kotu mafi girma a ƙasar. [8] - Jehovah’s main reason for permitting evil is to answer Satan’s challenge.
Dalili na musamman da ya sa Jehovah ya ƙyale mugunta shi ne don ya amsa tuhumar Shaiɗan. [9] - Rising to the Challenge
Fuskantar Ƙalubalen [10] - 12 Making disciples in all nations is a challenge not only geographically but also linguistically.
12 Almajirantarwa a dukan al’ummai ƙalubale ne ba domin ƙasar kawai ba amma kuma saboda yaren. [11] - How did Satan challenge the rightfulness of Jehovah’s sovereignty?
Ta yaya Shaiɗan ya ƙalubalanci ikon mallakar Jehobah? [12] - One challenge the merger presented was that of helping publishers feel that they are not isolated from Jehovah’s organization even though branch offices no longer function in their countries.
Wani ƙalubale da wannan canjin ya kawo shi ne yadda za a taimaki masu shela sanin cewa ba a ware su daga ƙungiyar Jehobah ba duk da cewa babu ofishin reshe a ƙasashensu kuma. [13] - You might have been facing a challenge, and then a fellow Christian provided help.
Wataƙila kana fuskantar ƙalubale, sai wani ɗan’uwa Kirista ya taimake ka. [14] - At times, that may be a special challenge, but we need to accept the counsel and cooperate with the direction from Jehovah’s organization.
A wasu lokatai, hakan yana iya kasancewa da ƙalubale, amma muna bukatar mu amince da wannan gargaɗin kuma mu ba da haɗin kai ga ja-gorar da muke samu daga ƙungiyar Jehobah. [15] - But this challenge posed no problem for Jesus.
Amma wannan kalubalen bai kasance matsala ba ga Yesu. [16] - This is still a challenge for me because I battle with stammering as a result of nervousness.
Hakan bai da sauƙi, domin faɗuwar gaba tana sa ni i’ina sa’ad da nake magana. [17] - Noah faced what gigantic task, and how did he respond to the challenge?
Wane gaggarumin aiki ne Allah ya ba Nuhu, kuma ta yaya ya bi da ƙalubalen? [18] - How did sin and imperfection begin, and why does our sinful nature make it a challenge for us to respect authority?
Ta yaya zunubi da ajizanci suka fara, kuma me ya sa yanayinmu na zunubi ya sa girmama hukuma ya kasance ƙalubale? [19] - 24:14) In many places it is a challenge to find people at home.
24:14) A wurare da yawa, samun mutane a gida yana da wuya. [20] - (1 Timothy 2:8) There were others who thought too much of their own opinions and even went so far as to challenge the authority of Paul.
(1 Timothawus 2:8) Akwai wasu da suke yawan tunani game da nasu ra’ayoyi har ma sun zargi matsayin Bulus. [21] - How did Jesus give a complete answer to Satan’s challenge?
Ina yadda Yesu ya ba da cikakken amsa ga zargin Shaiɗan? [22] - But he did challenge the rightfulness, deservedness, and righteousness of it.
Amma ya kalubalanci dacewarsa, cancantarsa, da kuma adalcinsa. [23] - 2 Do you and your spouse enjoy pleasant communication, or do you find meaningful conversation to be a challenge?
2 Kuna tattaunawa sosai da juna? [24] - What view of one another do we need to maintain, and why might this be a challenge at times?
Wane irin ra’ayi ne ya kamata mu kasance da shi game da juna, kuma me ya sa hakan zai iya zama ƙalubale a wasu lokatai? [25] - Are you aware that Jehovah faces a similar challenge?
Shin ka san cewa Jehobah yana fuskantar irin wannan yanayin? [26]
- (Proverbs 24:10) Whether Satan is acting like “a roaring lion” or posing as “an angel of light,” his challenge remains the same: He says that when you are faced with trials or temptations, you will stop serving God.
Retrieved July 6, 2019, 9:01 pm via glosbe (pid: 9153)