Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:competent

Discussion page of competent

Glosbe's example sentences of competent [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar competent:
    1. Everyone has the right to an effective remedy by the competent national tribunals for acts violating the fundamental rights granted him by the constitution or by law .
      Kowane mutum , idan ya ga za ’ a aikata abin da zai hana shi cin moriyar hakkokinsa wadanda tsarin mulki ko dokar kasa ta tanada masa , yana da hakkin ya kai kara a gaban hukumar kasarsu wadda ke da mukamin yanke hukunci game da irin wannan laifi . [2]

    2. Thus, one who is “adequately qualified” is competent and worthy to undertake a given task.
      ” Saboda haka, wanda ya ‘isa’ ya ƙware kuma ya cancanta a ba shi aiki. [3]

    3. They are competent, fit, or worthy to preach.
      Sun gwaninta, dace, ko kuma cancanta su yi wa’azi. [4]

    4. (Ephesians 4:20-24) Yes, if we respect it above any human opinion or tradition and use it faithfully, the Bible can help make us competent, completely equipped as teachers of God’s Word.
      (Afisawa 4:20-24) Hakika, in mun daraja shi fiye da kowane ra’ayi ko kuma al’ada ta mutane kuma muka yi amfani da shi sosai, Littafi Mai Tsarki zai iya sa mu gwanance, shiryayyu sosai masu koyar da Kalmar Allah. [5]

    5. The prosecutor replied: “I am not competent to comment on clerical arguments.”
      Sai lauyar gwamnatin ta sake cewa yadda take ji bai shi da muhimmanci tun da ba ta san addini sosai ba. [6]

    6. “All Scripture is inspired of God and beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness, that the man of God may be fully competent, completely equipped for every good work.” —2 Timothy 3:16, 17.
      “Kowane nassi hurarre daga wurin Allah mai-amfani ne ga koyarwa, ga tsautawa, ga kwaɓewa, ga horo kuma da ke cikin adalci: domin mutumin Allah shi zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.”—2 Timothawus 3:16, 17. [7]

    7. The book English as a Global Language says: “About a quarter of the world’s population is already fluent or competent in English.”
      An bayyana a cikin littafin nan, English as a Global Language cewa “Wajen kashi ɗaya cikin huɗu na jama’ar duniya sun iya Turanci.” [8]

    8. THE words of Lloyd George make it clear that people expect their leaders to be competent and to make honest efforts to try to improve things.
      KALMOMIN Llyod George sun nuna a fili cewa mutane suna sa rai shugabanninsu su dace kuma suna yin ƙoƙari su ga abubuwa sun kyautata. [9]

    9. 13 Indeed, God’s Word, the Bible, contains the laws, principles, and examples a shepherd needs in order to become “fully competent, completely equipped for every good work.”
      13 Hakika, Kalmar Allah, Littafi Mai Tsarki na ɗauke da dokoki, ƙa’idodi, da misalai da makiyayi yake bukata domin ya “zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” [10]

    10. The Bible itself says: “All Scripture is inspired of God and beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness, so that the man [or woman] of God may be fully competent, completely equipped for every good work.”
      Littafi Mai Tsarki kansa ya ce: “Kowane nassi hurarre daga wurin Allah mai-amfani ne ga koyarwa, ga tsautawa, ga kwaɓewa, ga horo kuma da ke cikin adalci: domin mutumin Allah shi zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” [11]

    11. 13 In order to accomplish that work, we must learn to ‘handle aright’ our main tool —God’s Word— which is “beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness, that the man of God may be fully competent, completely equipped for every good work.”
      13 Don mu cika wannan aikin, dole ne mu koyi yadda ake ‘rarrabe’ kayan aikinmu na musamman, wato, Kalmar Allah, wadda “mai-amfani ne ga koyarwa, ga tsautawa, ga kwaɓewa, ga horo kuma da ke cikin adalci: domin mutumin Allah shi zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” [12]

    12. How important it is that we become competent in the Kingdom-preaching and disciple-making work!
      Yana da muhimmanci sosai idan muka ƙware a aikin yin wa’azin Mulki da almajirantarwa! [13]

    13. 3:16, 17) God’s Word does not merely make us “competent” and “equipped for every good work.”
      3:16, 17) Ba wai Kalmar Allah tana mai da mu ‘shiryayyu domin kowane nagarin aiki’ ba ne ba kawai. [14]

    14. This takes effort, but the result —being “fully competent, completely equipped for every good work”— is well worth it. —Proverbs 2:3-6.
      Wannan yana bukatar ƙoƙari, amma sakamakon—zai zama “kamili, shiryayye sarai domin kowanne managarcin aiki”—kwalliyar ta biya kuɗin sabulu.—Misalai 2:3-6. [15]

    15. It makes us “fully competent” and “completely equipped.”
      Tana sa mu zamashiryayye sarai.’ [16]

    16. 15:4) The Holy Scriptures can comfort us and make us “fully competent, completely equipped for every good work.”
      15:4) Littafi Mai Tsarki yana iya ƙarfafa mu kuma ya sa mu “zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” [17]

    17. Who is competent and powerful enough to ensure that all mankind enjoy a long and happy life?
      Waye ya isa ya tabbatar da cewa dukan mutane suna samun farin ciki kuma suna more tsawon rai? [18]

    18. 17 Fourth, we have God’s Word, the Bible, which is “beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness, that the man of God may be fully competent, completely equipped for every good work.”
      17 Na huɗu, muna da Kalmar Allah, Littafi Mai Tsarki, wanda “mai-amfani ne ga koyarwa, ga tsautawa, ga kwaɓewa, ga horo kuma da ke cikin adalci: domin mutumin Allah shi zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” [19]

    19. The prosecutor answered that she was not competent to comment on the Bible.
      Lauyan gwamnatin ta ce yadda take ji ba shi da muhimmanci tun da ba ta da yawan ilimi game da Littafi Mai Tsarki. [20]

    20. Consider what a competent tour guide would do when he sees danger ahead.
      Ka yi la’akari da abin da ƙwararren mai zagayawa da masu yawon shaƙatawa zai yi idan ya hangi haɗari a gaba. [21]

    21. Paul wrote: “All Scripture is inspired of God and beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness, that the man of God may be fully competent, completely equipped for every good work.”
      Bulus ya rubuta: “Kowane nassi hurare daga wurin Allah mai-amfani ne ga koyarwa, ga tsautawa, ga kwaɓewa, ga horo kuma da ke cikin adalci: domin mutumin Allah shi zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” [22]

    22. Yes, “all Scripture is inspired of God and beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness, that the man of God may be fully competent, completely equipped for every good work.” —2 Timothy 3:16, 17.
      Hakika, “kowane Nassi hurarre na Allah ne, mai amfani ne kuma wajen koyarwa, da tsawatarwa, da gyaran hali, da kuma tarbiyyar aikin adalci, domin bawan Allah ya zama cikakke, shiryayye sosai ga kowane kyakkyawan aiki.”—2 Timoti 3:16, 17. [23]

    23. (2 Timothy 3:16, 17) So the Holy Scriptures help make us “fully competent, completely equipped” to carry out the “good work” of teaching people about God’s Word.
      (2 Timothawus 3:16, 17) Da haka Nassosi Masu Tsarki suna sa mu ‘gwanance, shiryayyu sarai’ mu yi “managarcin aiki” na koyar da mutane game da Kalmar Allah. [24]

    24. 3:5) As we rely on Jehovah and faithfully make good use of his loving provisions, we will “be fully competent, completely equipped for every good work.” —2 Tim.
      3:5, Littafi Mai Tsarki) Yayin da muka dogara ga Jehobah kuma muka yi amfani da dukan tanadodin da ya yi mana cikin ƙauna, za mu “zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.”—2 Tim. [25]

    25. “All Scripture is inspired of God and beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness, that the man of God may be fully competent, completely equipped for every good work.”—2 Timothy 3:16, 17.
      “Kowane Nassi hurare ne daga wurin Allah mai-amfani ne ga koyaswa, ga tsautawa, ga kwaɓewa, ga horo kuma da ke cikin adilci; domin mutumen Allah shi zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” —2 Timothawus 3:16, 17. [26]


Retrieved September 7, 2020, 2:45 pm via glosbe (pid: 29635)