Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:predict

Discussion page of predict

Glosbe's example sentences of predict [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar predict:
    1. Does God predict dates?
      Allah yana annabta daidai lokacin da wani abu zai faru ne? [2]

    2. But they can seldom predict exactly when they will strike.
      Amma ba sa iya faɗan daidai sa’ar da za ta auku. [3]

    3. Of course, one might argue that anyone can predict that a nation, however mighty, will eventually pass out of existence.
      Hakika, mutum yana iya cewa, ai, kowa yana iya annabta cewa al’umma za ta shuɗe da shigewar lokaci, ko yaya ƙarfinta. [4]

    4. IN THESE unstable times, political, financial, and social analysts study history and modern trends in an effort to predict the future.
      AWAƊANNAN kwanaki marasa kan gado, masana siyasa da tattalin arziki da kuma zaman jama’a sun bincika tarihi da kuma yanayin da muke ciki a yau don su iya faɗin abin da zai faru a nan gaba. [5]

    5. Man’s inability to predict the future accurately is notorious.
      A dukan duniya an san cewa ’yan adam ba za su iya annabta abin da zai faru a nan gaba daidai ba. [6]

    6. PSYCHICS claim to have special abilities to predict the future.
      HATSABIBAI suna da’awa cewa suna da baiwar sanin abin da zai faru gobe. [7]

    7. Not in all cases did the Bible predict that a conquered nation or people would cease to exist forever.
      Ba dukan annabcin Littafi Mai Tsarki ba ne ya annabta za a ci wata al’umma ko kuma mutane, kuma mutanen su daina wanzuwa har abada. [8]

    8. 11 The outcome is not hard to predict.
      11 Abin da zai biyo baya ba shi da wuya a sani. [9]

    9. (Isaiah 13:20) This prophecy did more than predict a city’s fall.
      (Ishaya 13:20) Wannan annabci na halakar birnin ne, da kuma yadda zai kasance bayan haka. [10]

    10. Often geologists predict with considerable accuracy where earthquakes will occur.
      Sau da yawa masana halittar ƙasa sukan faɗi lokacin da za a yi girgizan ƙasa ya zama daidai. [11]

    11. Tragic things happen so suddenly and unexpectedly that no human can predict what tomorrow will bring.
      Masifu suna faɗowa ba zato ba tsammani da babu mahalukin da zai iya faɗan abin da zai faru gobe. [12]

    12. FOR centuries, false messiahs have tried to predict the future.
      CIKIN ƙarnuka, almasihan ƙarya sun yi ƙoƙarin annabta abin da zai faru a nan gaba. [13]

    13. Professionals who try to predict the future have met with some successes but also many failures.
      Masana da suke ƙoƙarin sanin abin da zai faru gobe sukan yi nasara a wasu lokatai, amma mafi yawan abubuwa da suka faɗa ba su cika ba. [14]

    14. Humans simply do not have the ability to predict accurately what will occur in the months or years to come.
      Mutane ba su da iyawar da za su faɗi daidai abin da zai faru a watanni ko kuma shekaru da suke gaba. [15]

    15. RELIGIOUS LEADERS sometimes predict tragic worldwide events to warn mankind and gather followers.
      SHUGABANNAN ADDINAI sukan annabta aukuwar munanan abubuwa a faɗin duniya don su gargaɗi mutane kuma su sami mabiya da yawa. [16]

    16. PROFESSIONAL ANALYSTS predict trends in business and politics.
      ƘWARARRARUN MANAZARTA suna faɗin yadda suke ganin kasuwanci da siyasa za su kasance nan gaba bayan sun bincika abin da ke faruwa. [17]


Retrieved August 25, 2019, 12:50 pm via glosbe (pid: 20870)