(Redirected from ciwon)
Noun
Jam'i |
m
- illness, disease <> rashin lafiya
- Synonym: cuta
- Ciwon sukari <> diabetes
- injury, pain, ache <> rauni
- something disheartening, discouraging <> ɓacin rai.
- wata irin mujiya.
- san ciwon kai <> be responsible.
Noun 2
Jam'i |
m
- wani irin tsiro mai kanannnaɗe bishiya, yana kuma da ƙaro ko danƙo da 'ya'ya waɗanda ake ci.