Verb
- tabbatawa cikin hali babu canji; tabbata a kan wani abu <> abiding in an environment or situation without change, to abide, to remain in; permanence
- Za kuma su dawwama a cikinsa har abada. <> In which they will abide in it forever. (Quran 18:3)
- To sai dai fa duk wadannan matsalolin da da rashin bacci ke haifar wa, ba sa dawwama. <> Still, all the havoc wreaked by a bout of insomnia or a few all-nighters does not seem permanent.
- The Faithful ask for and abide by Guidance <> Mu'munai masu roƙa da dawwama ga shiriyar Allah. --Talk:Quran/1/6
Alternate spelling: dauwama
Related