You have given Pharaoh and his establishment splendor and wealth in the worldly life. <> Kai ne ka bai wa fir'auna da majalisarsa ƙawa da dukiyoyi a cikin rayuwar duniya = Kai ne ka bai wa fir'auna da majalisarsa zaman jin dadi da dukiyoyi a cikin rayuwar duniya. --Qur'an 10:88