Noun
- The plural form of demonstration; more than one (kind of) demonstration. <> zanga-zanga, nune-nune.
- Demonstrations against police violence raged in Nigeria's main cities on Thursday as protesters marched in the streets of major cities. The military says it is ready to maintain law and order as the protests continue.
An cigaba da zanga-zangar adawa da cin zarafin mutane da 'yan sanda ke yi a manyan biranen Najeriya, sojojin sun ce a shirye suke su tabbatar da doka da oda, yayin da zanga-zangar ke cigaba. --voa60/2020-10-15
- A police officer hugs a protester at the latest in long-running demonstrations in Algeria's capital Algiers... [1]
A ranar Talata, wani dan sanda rungume da wata 'yar zanga-zanga, a zanga-zanga mafi tsari da aka yi a Algeriers babban birnin Algeria. [2]