protests, demonstrations
f
- protest, demonstration, rally <> taruwar mutane zuwa don nuna goyon baya ko ƙin amincewa ko kai kuka a kan wani al'amari.
- Demonstrations against police violence raged in Nigeria's main cities on Thursday as protesters marched in the streets of major cities. The military says it is ready to maintain law and order as the protests continue.
An cigaba da zanga-zangar adawa da cin zarafin mutane da 'yan sanda ke yi a manyan biranen Najeriya, sojojin sun ce a shirye suke su tabbatar da doka da oda, yayin da zanga-zangar ke cigaba. --voa60/2020-10-15
- yin zanga-zanga <> to demonstrate.