Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

emissary

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
emissary

Plural
emissaries

  1. An agent sent on a mission to represent the interests of someone else. <> wakilin da aka aiko kamar manzo ko mala'ika.
    1. You are an emissary. <> lalle kai, haƙiƙa kana cikin manzanni. = [ 36:3 ] lalle kai, kana cikin manzanni. --Qur'an 36:3
    2. We might be reminded of the spirit emissary whom Jehovah used to guide Israel in the wilderness and of whom God said: “My name is within him.” <> Hakan zai iya tuna mana da mala'ikan da Jehobah ya yi amfani da shi wajen yi wa Isra’ilawa ja-gora a cikin jeji kuma wanda Allah ya ce game da shi: “Sunana yana cikinsa.” [1]
  2. (anatomy) A venous channel in the skull. <> hanyar jijiya a ƙashin kai.
  3. An underground channel by which the water of a lake escapes. <> hanyar fitar ruwan tafki.
Contents