(Redirected from gabaninsu)
Suna / Preposition / Adjective
Jam'i |
m
- kafin <> beforehand, prior, before, in the past, earlier
- an yi ruwa gabanin zuwansu. <> it rained before their arrival.
- O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira. --Qur'an 2:183
- Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16
- ahead of [1]
- On Saturday, these Ethiopian women sing ahead of the ceremony of the Holy Fire in Jerusalem, Israel, on the eve of the Orthodox Easter...
A ranar Asabar, wadannan matan 'yan kasar Ethiopia na rera wakoki gabanin bikin addu'o'in kunna fitilu a birnin Kudu, kasar Isra'ila, a ranar jajiberin bikin Easter…--bbchausa verticals/pics
- On Saturday, these Ethiopian women sing ahead of the ceremony of the Holy Fire in Jerusalem, Israel, on the eve of the Orthodox Easter...
- instead of, as oppose to, rather than.
- Synonym: maimako
- he said, "o my people, why are you impatient for evil instead of good? why do you not seek forgiveness of allah that you may receive mercy?" <> ya ce: "ya mutanena! don me kuke neman gaggawa game da munanawa, a gabanin kyautatawa. don me ba ku neman allah gafara, tsammaninku, za a yi muku rahama?" = [ 27:46 ] ya ce, "ya mutanena, don me kuke saurin aikata mugunta ne maimakon ayyukan kyautatawa? idan da za ku roqi allah gafara, da za ku iya kaiwa ga rahamah." --Qur'an 27:46