Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hujja

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun / Suna

Tilo
hujja

Jam'i
hujjoji

f

  1. dalili <> evidence, reason, authority, warrant, proof; argument, reasoning, justification (see justified).
    and that was our [ conclusive ] argument which we gave abraham against his people. we raise by degrees whom we will. indeed, your lord is wise and knowing. <> kuma waccan ita ce hujjarmu, mun bayar da ita ga ibrahima a kan mutanensa. muna ɗaukaka wanda muka so da darajoji. lalle ne ubangijinka mai hikima ne, masani. = [ 6:83 ] wannan ce irin hujjarmu, wacce muka qarfafa ibrahim a kan mutanensa. muna daukaka duk wanda muka so zuwa babban daraja. ubangijinka mafi hikimah ne, masani. --Qur'an 6:83
    In fact, she has every reason to feel downright certain things are going well. [1] <> A gaskiya ma ta na da cikakkiyar hujjar da za ta sakankance cewa komai na tafiya daidai wa daida. [2]
    The evidence is racking up. [3] <> Sai dai hujjar hakan tana ƙaruwa, [4]
  2. sharaɗi, yarjejeniya <> agreement, pact
  3. fact
    Instead, your ability to weigh up the facts [5] <> Maimakon haka ikon iya kallon abubuwa daga bangarori da dama tare da tsayar da ra'ayi bisa hujja [6]


Google translation of hujja

Proof, evidence.