Hausa
Suna / Noun
Jam'i |
f
- wurin da mutum zai sami taimako <> a place where one can get help or assistance; a refuge
- Synonym: madafa
- You see and hear your family lamenting your fate. <> Kana gani da jin yadda 'yan uwanka ke alhinin makomar da ka samu kanka. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- Dambarwa kan makomar kotun kolin Amurka [1][2]
- one's future or final destiny or return; the after life, the next world <> Lahira
- ˹We seek˺ Your forgiveness (gufranaka), our Lord! (Rabbana) And to you ˹alone˺ (wa-ilaikal) is the final return (maseer).”
(muna neman) gafararka, ya ubangijinmu, kuma zuwa a gare ka makoma take " = [ 2:285 ] ka yi mana gafara, ubangijinmu. gareka ne makoman mu." - Wannan zai yi wa abokan huldar mu dadi kuma muma ya mana dadi domin kuwa zai tabbatar ‘ya’yan mu da jikokin mu sun samu makoma mai cike da kwanciyar hankali.
That serves our partners, and it serves the United States as well by creating a stable future for all of our children and grandchildren. - Domin a fuskanci inda duniya ta nufa, dole a fuskanci cewa Afrika ita ce makoma.
To understand where the world is going, one must understand Africa is the future.
- ˹We seek˺ Your forgiveness (gufranaka), our Lord! (Rabbana) And to you ˹alone˺ (wa-ilaikal) is the final return (maseer).”