Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
Noun
- dawowa, komowa, maidawa, makoma.
- And I do not think the Hour will occur. And even if I should be brought back to my Lord, I will surely find better than this as a return." <> "Kuma bã ni zaton sa'a mai tsayuwa ce, kuma lalle ne, idan an mayar da ni zuwa ga Ubangijiĩna, to, lalle ne, zan sãmi abin da yake mafi alhẽri daga gare ta ya zama makõma." --Qur'an 18:36
- A return ticket please. <> A ba ni tikitin zuwa da dawowa.
- (countable) The return on money is the amount or percent of profit earned on it. <> ribar kuɗi.
- (uncountable) If you do something in return for something else, you do it to thank or pay back somebody; you make things balanced again. <> a sakamakon wani abu.
- I gave him a few naira in return for his help. <> Na ɗan ba shi kuɗin naira sakamakon taimakonsa.