Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

instead

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. a maimakon haka, a sabanin haka, sai dai
    Instead, anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [1] <> Sabanin haka ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [2]
    Instead of drawing people together, religion has often pushed them apart. <> Maimakon haɗa kan mutane, sau da yawa addini ya raba su. [3]