- See also Clubhouse/Magana_Jari_Ce_1
Noun
Jam'i |
m
- uwar kuɗi da ake kasuwanci da ita. <> financial capital, assets.
- Synonym: jalli
- jari hujja: tsarin mulki wanda masu dukiya suke sarrafawa kuma sauran jama'ar ƙasa na yi musu aiki suna cinye moriyar.
- (karin magana, proverb) magana jari ce <> speech is capital (eloquence has great value). A series of classical Hausa literature. Download Magana Jari Ce here. Loosely translated by NTA as "Wisdome is an asset."