(Redirected from jerin)
- a list, series, sequence
- Za a iya samun jerin Wikipedia a kowace Harshe a nan. <> The list of Wikipedias in all languages can be found here. [1]
- 11 Tun da ba a kowane misali ba ne aka ambaci koyarwa da farko, jeri na saman nan yana yawan sa muhimmanci akan batun abin da ya fi fifiko ko kuma muradin yin hakan?
11 Since teaching is not in every instance mentioned first, is noting the above sequence reading too much into the matter of priorities or the motives involved? - (Zabura 146:3) Tarihi dogon jeri ne na tashin hankali tsakanin al’ummai, ƙabilai, da kuma yare.
(Psalm 146:3) History is a long series of conflicts between nations, ethnic groups, and tribes.
- Za a iya samun jerin Wikipedia a kowace Harshe a nan. <> The list of Wikipedias in all languages can be found here. [1]
- jerin abubuwa <> menu