Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kadarko

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
See also Kadarko

Noun

Tilo
kadarko

Jam'i
kadarki or kadarkuna or kadarkai or kadarkoki

m

  1. 'yar ƙaramar gada wadda yawanci ake yi da katako a kan hanya don kwararar ruwa. <> a wooden bridge used to direct water flow.
  2. wata irin yana-yana a kan kunu ko koko wanda ya fara hucewa.

Bargery's definition of kadarko

[ka"da+r+ko"] {n.m.; pls. ka"da"r+ka+i; ka"da"r+ki/+; kadar+kuna"; kadar+ko/ki/}.

  1. A bridge. (Cf. gada.)
  2. The film which forms on gruel, &c. (= garkuwa.)
  3. (D.) The tree k'ok'iya. (Vide Dal.)