Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

garkuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
garkuwa

Jam'i
garkuwoyi or garki

gàrkuwā f (plural garkuwōyī or gàrkī, possessed form gàrkuwar̃) [1]

  1. shield [2], guard.
  2. film (on liquid)
  3. yi garkuwa da <> to take as hostage [3], kidnap.
    An yi garkuwa da shi = An rik'e shi kamuwar kud'i <> He was held as a hostage for ransom. [4]
  4. the body's immune system. <> k'wayoyin da ke garkuwa da jiki daga cututtuka [5]
  5. wani faffaɗan abu da ake yi da ƙirgi ko ƙarfe don kare kai wajen yaƙi. <> plaque.
  6. kadarko.
Contents