masarauta, ƙasar mulkin sarauta
Pronunciation
Noun
- A country that has a king or queen. The king or queen might control the kingdom, or might just be symbols of the country. <> masarauta, ƙasar mulkin sarauta.
- 12 The prophesying of Amos exposed the oppression that had become common in the kingdom of Israel.
12 Annabcin Amos ya fallasa zalunci da ya zama ruwan dare a masarautar Isra’ila. - Blessed is He in Whose Hand is the kingdom, and He has power over all things
(Allah), Wanda gudanar da mulki yake ga hannunsa, ya tsarkaka, kuma shi mai iko ne a kan kome.
Mafi girma shi ne wanda a hannunsa ne mulki yake, kuma shi ne mai iko bisa kan kome. --Qur'an 67:1
- 12 The prophesying of Amos exposed the oppression that had become common in the kingdom of Israel.