(Redirected from kunsa)
Verb
- zuba abu a ƙyalle ko mayafi ko takarda a ƙulle.
- ɗaura lalle.
- sa garin taba a baki a ƙulla.
- ɗaukar ciki. <> include, incorporate, entail
- This includes belief in the Day of Judgment and what it entails...
Wannan ya had'a da imani da ranar lahira da abin da ta ƙunsa... --Quran/2/Rijayar_Lemo_Tafsir
- This includes belief in the Day of Judgment and what it entails...
- (idiomatic) ya ƙunsa kai a ɗaki, watau ya shiga ba shiri