Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

masomi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
masomi

Jam'i
masomai

masomi = m | masoma/masomiya = f

  1. founder <> mafara, wanda ya fara yin abu.
  2. cause, reason, genesis, origin, source, start <> dalili, faruwar abu.
    Gwamnatin Amurkar dai na ganin cewar zanga-zangar wani masomi ne na wata fitina da za ta iya dadewa bata kwanta ba. [1]
Contents