Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

meantime

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
meantime

Plural
none

  1. (uncountable) The meantime is the time between two things. <> a halin yanzu, kafin nan, har ila yau.
    Police are checking his story. In the meantime, he remains in jail. <> 'Yan sanda na duba labarinsa. Amma dai a halin yanzu, yana zaune a kurkuku.

Synonyms

Google translation of meantime

kafin nan.

  1. (adverb) a lokacin nan <> meantime;

[17-08-14 18:12:53:850 EDT]

Glosbe's example sentences of meantime

  1. meantime. <> Amma kafin, Kafin lokacin, Kafin, amma kafin lokacin, amma, cikin, jima kaɗan, yanzu dai, yanzu.
    1. In the meantime, we are assured that our loving Father will help us to endure the burden of our aches and pains because ‘he cares for us.’ <> Amma a yanzu, muna da tabbaci cewa Ubanmu mai ƙauna zai taimake mu mu jimre azabobi da matsalolinmu domin ‘yana kula da mu.’
    2. (Psalm 145:16; 2 Corinthians 12:8, 9) In the meantime, love helps us to keep on serving unselfishly because “love . . . does not look for its own interests.”—1 Corinthians 13:4, 5. <> (Zabura 145:16; 2 Korantiyawa 12:8, 9) A yanzu dai, ƙauna tana taimaka mana mu ci gaba da bauta ba da son kai ba domin “ƙauna ba ta sa sonkai.”—1 Korantiyawa 13:5.
    3. (Revelation 7:14; 2 Peter 2:9) In the meantime, we can always be certain of two things. <> (Ru’ya ta Yohanna 7:14; 2 Bitrus 2:9) Kafin nan, za mu iya kasancewa da tabbaci kullum game da abubuwa biyu.
    4. The account continues: “It came about in the meantime that the heavens themselves darkened up with clouds and wind and a great downpour began to occur. <> Labarin ya ci gaba: “Ya zama kuwa kamin an jima kaɗan, sararin sama ya yi baƙi ƙirin da hadari da iska, aka yi babban ruwa kuwa.
    5. (Psalm 150:6) In the meantime, though, what can we individually do to give glory to God? <> (Zabura 150:6) Amma kafin nan, menene kowannenmu zai iya yi domin ɗaukaka Allah?
    6. 3:19, 20) For that reason, Jehovah established in the meantime a priesthood within Israel, separate from any kingship, to offer animal sacrifices for sins that the Israelites would inevitably commit. <> 3:19, 20) Saboda haka, Jehobah ya naɗa firistoci cikin Isra’ila, ba don su riƙa yin sarauta ba, amma don su riƙa miƙa hadayun dabbobi don zunuban mutane.
    7. In the meantime, Pharʹaoh and his men began to feel sorry that they had sent the Israelites away. <> Ana cikin haka, Fir’auna da mutanensa suka fara nadamar ƙyale Isra’ilawa su tafi.
    8. 15 In the meantime, though, what if your children begin to express doubts? <> 15 Amma a yanzu, idan yaranku suna shakka fa?
    9. In the meantime, we should bear in mind that harvesters have specific methods for doing their work. <> A yanzu, ya kamata mu tuna cewa magirba suna da takamaiman salon yin aikinsu.
    10. In the meantime, I had begun dating Evelyn Mondak, a zealous sister in the congregation that I went to. <> Kafin lokacin, na soma fita zance da Evelyn Mondak, wata ’yar’uwa mai ƙwazo a ikilisiyar da na tafi.
    11. And how can we cope in the meantime? <> Kuma mene ne zai taimaka mana mu jure a yanzu?
    12. 19 In the meantime, what should be our view of the time that remains for this system? <> 19 A yanzu dai, yaya za mu ɗauki sauran lokaci da ya rage wa wannan tsarin?
    13. In the meantime, grief is said to be a necessary part of the healing process and of learning to adapt to the new situation. <> A yanzu, an ce baƙin ciki da kuka sashe ne na warkarwa da kuma koyan yadda za a saba da sabon yanayin.
    14. In the meantime, Jehovah’s purpose unfailingly advanced through the chosen genealogical line down to Jesus’ appearing as the promised Messiah.—Luke 3:15, 23-38; Galatians 4:4. <> Amma kafin nan, nufin Jehobah ya ci gaba cikin zuriyar da ya zaɓa har zuwa kan Yesu da ya kasance Almasihu da aka yi alkawarinsa.—Luka 3:15, 23-38; Galatiyawa 4:4.
    15. What will bring us complete relief from adversities, and in the meantime, what gives us comfort? <> Menene zai kawo mana sauƙi gabaki ɗaya daga wahaloli, amma kafin lokacin, menene ke ƙarfafa mu?
    16. In the meantime, in harmony with the apostle Paul’s admonition at 1 Corinthians 12:14-26, Jehovah’s Witnesses endeavor to take care of one another. <> A yanzu dai, cikin jituwa da gargaɗin manzo Bulus a 1 Korinthiyawa 12:14-26, Shaidun Jehovah suna ƙoƙari su kula da juna.
    17. (1 John 5:3) In the meantime, we find comfort in knowing that Jehovah is well-aware of all the things that afflict us. <> 5:3) Kafin lokacin, muna samun ta’aziyya ta wajen sanin cewa Jehobah yana sane da dukan abubuwa da ke damunmu.
    18. 15 The account tells us: “It came about in the meantime that the heavens themselves darkened up with clouds and wind and a great downpour began to occur. <> 15 Labarin ya ce: “Ya zama kuwa kamin an jima kaɗan, sararin sama ya yi baƙi ƙirin da hadari da iska, aka yi babban ruwa kuwa.
    19. In the meantime, he had much to do. <> Kafin lokacin, yana da abubuwa da yawa da zai yi.
    20. In the meantime, may we exult in the truths that Jehovah has made plain, awaiting enlightenment on those that are not yet clearly understood. <> A yanzu dai, bari mu ɗaukaka gaskiya da Jehovah ya fassara, mu jira fassarar waɗanda ba mu gane su sosai ba tukuna.
    21. In the meantime, I was deeply saddened by the sudden death of my father, as well as other family tragedies. <> A kwana a tashi, sai farat ɗaya mahaifina ya rasu kuma wasu masifu suka faɗo wa iyalina. Na yi baƙin ciki sosai.
    22. In the meantime, we reside in spiritual security.—Isaiah 65:13, 14. <> Kafin lokacin, muna da kwanciyar rai ta ruhaniya.—Ishaya 65:13, 14.
    23. 17 In the meantime, consider two lessons that we should take to heart. <> 17 Kafin lokacin, ka yi la’akari da darussa biyu da ya kamata mu tuna.
    24. My uncle won the case on appeal, but he spent ten days in jail in the meantime. <> Kawuna ya yi afil kuma ya yi nasara, amma ya yi kwanaki goma a cikin kurkuku.
    25. (Mark 1:24) Won’t we be happy when the time comes for Jesus to destroy Satan and his demons?— In the meantime, we can be sure that Jesus will protect us from the demons if we keep close to him and his heavenly Father. <> (Markus 1:24) Ba za mu yi farin ciki ba ne idan lokaci ya zo domin Yesu ya halaka Shaiɗan da aljanunsa?— A yanzu, za mu tabbata cewa Yesu zai kāre mu daga aljanu idan muka kasance kusa da shi da kuma Ubansa na sama.

[17-08-14 17:05:58:194 EDT]