Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

misali

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from misalinsa)

Noun

Tilo
misali

Jam'i
misalai or misalsalai

Singular
example

Plural
examples

  1. example, demo, prototype, sample, model
    for example to reach a larger amount of food, or to find a larger group for social companionship," she says. [1] <> misali kan yadda za su kai ga samun dimbin abinci, ko gungun 'yan uwansu da za su yi huldar zamantakewa tare, " inji ta. [2]
  2. a parable, similitude, comparison, story, account, proverb, position, case
    and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misali da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
  3. about, around
    Shirin #SharhinKwallonKafa zai zo muku da misalin karfe 12:00 na wannan rana, ku kasance da @AREWA24Channel <> The Football Review show is coming your way around 12:00pm today, stay tuned to the @AREWA24Channel. [3]

Contents