Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ornamentation

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

yin ado, ƙawata

Noun

Singular
ornamentation

Plural
ornamentations

  1. Ornamentation refers to the act of decorating something. <> Adon da aka yi wa abu.
    We have caused the material world on earth to be of the nature of an embellishment and ornamentation in order to test the peoples' reaction to the grace of allah and distinguish those of them who will imprint their deeds with wisdom and piety. <> Lalle ne Mũ, Mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta, dõmin Mu jarraba su; wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki. = Mune mu ka sanya abinda ya ke kan doron kasa a matsayin ado gare ta, saboda mu jarabce su ko wanene ya fi iya kyautata aiki. --Quran/18/7
Contents