2
|
- United Nations Educational, Scientific and Cultural Organization
- Sustainable Development Goals
- Quality Education
- Sustainable Development Goal 4: Ensure quality education for all
- Ten targets
- 4.1 Universal primary and secondary education
- 4.2 Early childhood development and universal pre-primary education
- 4.3 Equal access to technical/vocational and higher education
- 4.4 Relevant skills for decent work
- 4.5 Gender equality and inclusion
|
- Hukumar Kula da Ilimi Da Kimiyya Da Al'adu Ta Majalisar Ɗinkin Duniya
- Muradan Ci Gaba mai Ɗorewa
- Ingantaccen Ilimi
- Muradan Ci Gaba mai Ɗorewa na 4: Tabbatar da samar da Ingantaccen Ilimi ga kowa
- Ƙudurori guda goma
- 4.1 Ilimin Bai ɗaya na Firamare da Sakandire
- 4.2 Kula da girma da bunƙasar yara da samar da ilimin makarantun nazare na bai ɗaya
- 4.3 Damar samun ilimin fasaha da na sana'a da ilimin manyan makarantu daidai da kowa
- 4.4 Samun ƙwarewar da ta dace don samun nagartaccen aikin yi
- 4.5 Daidaiton jinsi da rashin nuna wariya
|