#
|
English [1]
|
Hausa [2]
|
|
1
|
Get Creator Tips
|
Samu Shawarwari na Ƙirkira
|
- creator: mai kirkira
- ƙirkira > ƙirƙira
|
2
|
Find everything you need to grow your channel on YouTube here.
|
Samu dukkan abubuwa da kake buƙata domin haɓaka tasharka akan YouTube a nan
|
- tashar
|
3
|
Build community by recording and posting what excites you
|
Ka gina al'umma ta hanyar rikodin da wallafa abinda ya burgeka
|
- ka > Ka
- gin > gina
|
4
|
Easily create and share quick videos with just your phone
|
Ƙirƙiri bidiyoyi na gaggawa kuma ka rabasu cikin sauƙi da wayarka
- Haske akan gajerun bidiyoyi
|
- quick: na gaggawa
|
5
|
- What format works best for you?
- How much time do you want to spend on it?
- Shorts are quick to make,
- live makes for more direct community interaction
- and video is a great way to share your passions.
|
- Wani girma ne yafi yi maka aiki yadda ya kamata?
- Kamar wani lokaci kake so ka ɓata akansa?
- Gajerun bidiyoyi Ba'a ɓata lokaci wajen yinsu,
- bidiyon kai tsaye yana yiwuwa domin mu'amala na kaitsaye da al'umma
- da kuma bidiyo hanyace mai kyau domin nuna abinda ka fi so.
|
- wani > wane
- akansa > a kan sa
- Ba a ɓata lokaci wajen yin Gajerun Bidiyoyi,
|