(Redirected from saman)
- See also samar da
Adverb
Preposition
- above (physically or in age or rank)
- Kana sama ni? <> Are you senior to me?
Noun
- sararin sama wato sararin da ya rufe duniya inda in an ɗaga kai ake ganin hadari da gajimare. <> heaven, the Heavens, the sky/skies.
- surface. <> bisa ko kan wani abu ko mahallin da yake kishiyar ƙasa ko gaba da wani abu ko matsayin da ke farko a rukunin abubuwa.
- Jijiyoyin bishiya suna ƙasa amma rassanta na sama.