He has revealed to you ˹O Prophet˺ the Book in truth, confirming what came before it, as He revealed the Torah and the Gospel Ya saukar da wannan littafi a gare ka, da gaskiya, yana tabbatar da duk littatafan da suka gabace shi, kuma ya saukar da Attaurah da Linjilah, --Quran/3/3