(Redirected from tsibirin)
Noun
m
- an island. (geography, peninsula) A piece of land projecting into water from a larger land mass. <> tudun kogi ko teku.
- Synonym: gungu
- Nijeriya ta mika tsibirin Bakassi ga Kamaru <> Nigeria hands Bakassi peninsula over to Cameroon UMD_NFLC_Hausa_Lessons/97_The_Bakassi_Peninsula_Dispute
- to move to a small island in Arctic Norway with his family for a year, [1] <> domin komawa wani karamin tsibiri a cikin hamadar kankarar Norway tsawon shekara guda tare da iyalinsa, [2] [3]
- until a family friend mentioned that a small island in Arctic Norway was looking for a teacher. [4] <> har sai da wani abokin huldarsa ya shaida masa cewa ana neman malamin makaranta a wani karamin tsibiri da ke yankin hamadar kankara a Norway. [5] [6]
- A person who stands out far above his contemporaries.