Noun
f
- rowa ko matsolanci. <> miserliness, being stingy, covetousness - Immoderate desire for the possession of something, especially for wealth.
- Faduwar darajar gidaje ta sa iyalai yin tsumulmula da kudaden su. [1]
- Musamman ma a duniyar rubutu, duniyar da ke buƙatar taka-tsan-tsan gami da tsumulmula har ma da tanadi a wasu lokutan. [2]
- Niggardliness (= k'wauro.)