Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Turanci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from turanci)
  1. Turanci is the Hausa term for the English language.
    1. Wasu ’yan’uwa ’yan Mexico su ma sun soma taimako da aikin wa’azi a Turanci. <> Some Mexican brothers and sisters also began to help with the preaching work in the English language.
    2. Daga farko na san cewa ba zai kasance da sauƙi na koyi Turanci ba. <> Right from the start, I realized that it would be difficult for me to learn English.
  2. karɓar kuɗi a musayar wata kadara a wurin caca da niyyar dawo da kuɗin a karɓi kadarar in an yi nasara a cacar.

Google translation of turanci

English.