Noun
- The uterus is the internal organ inside of a female mammal where an embryo grows into an infant ready to be born. <> mabibiya ko mahaifa [1] - wata jaka-jakaa da jinjiri yake kwanciya a ciki, takan kuma faɗo bayan haihuwar jinjirin
- Synonym: womb
- How do human babies taste food in the uterus? <> Ta yaya jarirai ke dandana abinci a cikin mahaifa? --bbchausa_verticals/082-baby-learning