Noun

- ciki (the abdomen or stomach.), mahaifa - wata jaka-jakaa da jinjiri yake kwanciya a ciki, takan kuma faɗo bayan haihuwar jinjirin <> In female mammals, the organ in which the young are conceived and grow until birth; the uterus.
- Synonym: mabiyiya
- gari ko unguwar da aka haifi mutum <> a person's birthplace or hometown or the place where something is made or formed.