Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Homophones
Preposition
Preposition |
- a, ta <> in, via, thr
- How will you travel, by car or plane? <> Ta ya za ka yi tafiyar, a mota ko jirgin sama?
- She sent it by air <> Ta aiko ta jirgin sama.
- near or next to. <> kusan, kusa da
- The mailbox fell down by our car. <> Akwatin wasiƙu ya faɗi kusa da motar mu.
- at some time before (the given time). <> kafin wani lokaci
- Be back by ten o'clock! <> Ki dawo kafin ƙarfe goma!
- with <> tare da, da, ga
- He explained it to me by giving me an example <> Ya bayyana min da wani misali.
- It is made by hand <> An yi shi da hannu.
- I swear by God <> Na rantse da Allah