Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:heartache: Difference between revisions

Discussion page of heartache
Sabash3k (talk | contribs)
Blanked the page
Tag: Blanking
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:1145)

(One intermediate revision by one other user not shown)
Line 1: Line 1:

==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[heartache]] [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]==
# Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[heartache]]:
##''3:1) More and more, honesthearted people throughout the world are being confronted by some whose words and actions cause grief, '''[[heartache]]''', and sadness.''
3:1) Ƙarin mutane masu zukatan kirki a dukan duniya suna zama cikin waɗanda kalamansu da ayyukansu suna sa mutane makoki da ciwon kai da kuma '''[[baƙin]]''' ciki. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Is it a form of “fun” that involves excitement for perhaps a few hours but that can bring long-term '''[[heartache]]'''?''
“Moriya” ce da take motsawa na ’yan sa’o’i amma tana da ban ciwo mai '''[[daɗewa]]'''? [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''17 Like any loving father, Jehovah wants you to enjoy life, to do good, and to avoid unnecessary '''[[heartache]]'''.''
17 Kamar uba mai ƙauna, Jehobah yana son ka mori rayuwa, ka yi abubuwa masu kyau, kuma ka guje wa '''[[matsaloli]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(Job 42:16, 17) Similarly, any pain, suffering, or '''[[heartache]]''' we may endure during the end of this system of things will be wiped away and forgotten in God’s new world.''
(Ayuba 42:16, 17) Hakazalika, kowane irin azaba, wahala, ko '''[[baƙin ciki]]''' da muke jimrewa a wannan zamanin, za a kawar da shi za a kuma mance shi a sabuwar duniya ta Allah. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''When you first learned that deliverance from the '''[[heartaches]]''' of this old system is near, how did you feel?''
Da farko da ka koyi cewa ceto daga '''[[wahalar]]''' wannan tsohon zamani ya yi kusa, yaya ka ji? [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The surviving widow or widower is often left with a blend of '''[[heartache]]''', loneliness, and maybe even some anger or guilt.''
Gwauruwar ko kuma gwauron yakan yi '''[[baƙin ciki]]''' ya kuma kaɗaita ko kuma ya yi fushi. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If we heed the warnings we are given, we will spare ourselves a lot of '''[[heartache]]'''.''
Idan muka yi hanzarin bin gargaɗinsa, za mu guji faɗawa cikin '''[[matsaloli]]''' da yawa. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''12:7-14) While reading and meditating on this account, we might ask ourselves: ‘How could King David have avoided the '''[[heartache]]''' he suffered because of his adulterous act with Bath-sheba?''
12: 7-14) Yayin da muke karanta da kuma yin bimbini a kan wannan labarin, za mu iya yi wa kanmu waɗannan tambayoyin: ‘Mene ne ya kamata Sarki Dauda ya yi don ya guji yin zina? [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''2 Indeed, throughout history people have suffered pain and '''[[heartache]]''' from war, cruelty, crime, injustice, poverty, sickness, and the death of loved ones.''
2 Hakika fa, cikin dukan tarihi mutane sun sha azaba na '''[[ƙwarai]]''' da kuma baƙinciki daga yaƙi, zalunci, aika laifi, tarar shari’a, talauci, ciwo, da mutuwar ƙaunatattu. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Similarly, we should be sensitive to the pains and '''[[heartaches]]''' of our brothers and sisters.''
Hakazalika, ya kamata mu nuna juyayi ga '''[[wahala]]''' da baƙin cikin da ’yan’uwanmu maza da mata suke fuskanta. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If you apply Bible principles, you will not be immune to problems, but you will be spared much of the '''[[heartache]]''' and grief that the wicked bring upon themselves.''
Ba wai ba za ka fuskanci matsaloli ba idan ka yi amfani da mizanan Littafi Mai Tsarki, amma za ka guje wa yawancin baƙin ciki da '''[[damuwa]]''' da miyagu suke jawo wa kansu. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''As we have seen, the dead do not suffer pain or '''[[heartache]]'''.''
Kamar yadda muka gani matattu ba sa shan azaba ko kuma '''[[akuba]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''THE BOTTOM LINE: Pornography poisons loving relationships and ultimately brings '''[[heartache]]''' and pain. —Proverbs 6:27.''
GASKIYAR AL’AMARIN: Batsa tana ɓata dangantaka mai kyau tsakanin mutane kuma tana jawo '''[[ɓacin rai]]''' da azaba.—Misalai 6:27. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''He “became troubled” —agitated by great '''[[heartache]]''' and sorrow— even though he knew that he was shortly going to bring Lazarus back to life.''
Ya ji “zafi a ransa” ya yi '''[[baƙin]]''' ciki sosai, ko da ya san cewa ba da daɗewa ba zai ta da Li’azaru. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''How it must disappoint Jehovah when speech is used recklessly, causing '''[[heartache]]''' and pain to others!''
Jehobah ba zai ji daɗi ba idan muka yi magana babu tsari muna '''[[cutar]]''' da wasu. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Keeping its counsel helped him avoid false paths that brought '''[[heartache]]''' to others.''
Sa’ad da ya bi gargaɗin da ke cikinsa, ya guji yin kuskuren da mutane da '''[[yawa]]''' suka yi. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''How does he ‘raise us up when we are bowed down’ by '''[[heartache]]'''?''
Ta yaya yake ‘tada mu tanƙwararru’ domin '''[[wahala]]'''? [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Or you may be a husband who is experiencing '''[[heartache]]''' and hardship because your wife has been unfaithful.''
Ko kuma mai yiwuwa kai maigida ne da kake fama da '''[[baƙin zuciya]]''' da kuma wahala don matarka ta ci amanarka. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''WILL IT BE A JOY OR A '''[[HEARTACHE]]'''?''
ZA A JI DAƊIN AUREN NE KO '''[[A’A]]'''? [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Rather, Jesus wept because he understood and was touched by the '''[[heartache]]''' of his dear friends.''
Amma, ya yi kuka domin ya fahimci yadda ’yan’uwansa suke '''[[baƙin ciki]]''' domin Li’azaru ya rasu. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Because strong sexual impulses can distort good judgment and cause you to make unwise decisions that may result in '''[[heartache]]''' later.''
Domin sha’awar jima’i mai ƙarfi za ta iya sa ka ka yanke shawarar da bata dace ba kuma ta kai ga '''[[matsaloli]]''' daga baya. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Parents counsel and discipline their children to safeguard them against conduct that could cause '''[[heartache]]'''.''
Iyaye suna ba da gargaɗi kuma suna yin horon yaransu don su tsare su daga halaye da za su jawo '''[[baƙin ciki]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Illustrate the '''[[heartache]]''' that sinful acts produce.''
Ka yi '''[[bayanin sakamakon]]''' da ayyukan lalata ke jawowa? [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''14 Conforming to Bible principles will help you to avoid much pain and '''[[heartache]]'''.''
14 Bin ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki zai taimake ka ka guje wa azaba mai yawa da '''[[ɓacin rai]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''6:7) God cares deeply for us and wants to spare us '''[[heartache]]'''. —1 Pet.''
6:7) Allah yana ƙaunar mu sosai kuma ba ya son mu sha '''[[wahala]]'''. —1 Bit. [https://glosbe.com/en/ha/heartache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved August 22, 2020, 8:31 am via glosbe (pid: 1145)

Latest revision as of 12:31, 22 August 2020

Glosbe's example sentences of heartache [1]

1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar heartache:
1. 3:1) More and more, honesthearted people throughout the world are being confronted by some whose words and actions cause grief, heartache, and sadness.
3:1) Ƙarin mutane masu zukatan kirki a dukan duniya suna zama cikin waɗanda kalamansu da ayyukansu suna sa mutane makoki da ciwon kai da kuma baƙin ciki. [2]

2. Is it a form of “fun” that involves excitement for perhaps a few hours but that can bring long-term heartache?
“Moriya” ce da take motsawa na ’yan sa’o’i amma tana da ban ciwo mai daɗewa? [3]

3. 17 Like any loving father, Jehovah wants you to enjoy life, to do good, and to avoid unnecessary heartache.
17 Kamar uba mai ƙauna, Jehobah yana son ka mori rayuwa, ka yi abubuwa masu kyau, kuma ka guje wa matsaloli. [4]

4. (Job 42:16, 17) Similarly, any pain, suffering, or heartache we may endure during the end of this system of things will be wiped away and forgotten in God’s new world.
(Ayuba 42:16, 17) Hakazalika, kowane irin azaba, wahala, ko baƙin ciki da muke jimrewa a wannan zamanin, za a kawar da shi za a kuma mance shi a sabuwar duniya ta Allah. [5]

5. When you first learned that deliverance from the heartaches of this old system is near, how did you feel?
Da farko da ka koyi cewa ceto daga wahalar wannan tsohon zamani ya yi kusa, yaya ka ji? [6]

6. The surviving widow or widower is often left with a blend of heartache, loneliness, and maybe even some anger or guilt.
Gwauruwar ko kuma gwauron yakan yi baƙin ciki ya kuma kaɗaita ko kuma ya yi fushi. [7]

7. If we heed the warnings we are given, we will spare ourselves a lot of heartache.
Idan muka yi hanzarin bin gargaɗinsa, za mu guji faɗawa cikin matsaloli da yawa. [8]

8. 12:7-14) While reading and meditating on this account, we might ask ourselves: ‘How could King David have avoided the heartache he suffered because of his adulterous act with Bath-sheba?
12: 7-14) Yayin da muke karanta da kuma yin bimbini a kan wannan labarin, za mu iya yi wa kanmu waɗannan tambayoyin: ‘Mene ne ya kamata Sarki Dauda ya yi don ya guji yin zina? [9]

9. 2 Indeed, throughout history people have suffered pain and heartache from war, cruelty, crime, injustice, poverty, sickness, and the death of loved ones.
2 Hakika fa, cikin dukan tarihi mutane sun sha azaba na ƙwarai da kuma baƙinciki daga yaƙi, zalunci, aika laifi, tarar shari’a, talauci, ciwo, da mutuwar ƙaunatattu. [10]

10. Similarly, we should be sensitive to the pains and heartaches of our brothers and sisters.
Hakazalika, ya kamata mu nuna juyayi ga wahala da baƙin cikin da ’yan’uwanmu maza da mata suke fuskanta. [11]

11. If you apply Bible principles, you will not be immune to problems, but you will be spared much of the heartache and grief that the wicked bring upon themselves.
Ba wai ba za ka fuskanci matsaloli ba idan ka yi amfani da mizanan Littafi Mai Tsarki, amma za ka guje wa yawancin baƙin ciki da damuwa da miyagu suke jawo wa kansu. [12]

12. As we have seen, the dead do not suffer pain or heartache.
Kamar yadda muka gani matattu ba sa shan azaba ko kuma akuba. [13]

13. THE BOTTOM LINE: Pornography poisons loving relationships and ultimately brings heartache and pain. —Proverbs 6:27.
GASKIYAR AL’AMARIN: Batsa tana ɓata dangantaka mai kyau tsakanin mutane kuma tana jawo ɓacin rai da azaba.—Misalai 6:27. [14]

14. He “became troubled” —agitated by great heartache and sorrow— even though he knew that he was shortly going to bring Lazarus back to life.
Ya ji “zafi a ransa” ya yi baƙin ciki sosai, ko da ya san cewa ba da daɗewa ba zai ta da Li’azaru. [15]

15. How it must disappoint Jehovah when speech is used recklessly, causing heartache and pain to others!
Jehobah ba zai ji daɗi ba idan muka yi magana babu tsari muna cutar da wasu. [16]

16. Keeping its counsel helped him avoid false paths that brought heartache to others.
Sa’ad da ya bi gargaɗin da ke cikinsa, ya guji yin kuskuren da mutane da yawa suka yi. [17]

17. How does he ‘raise us up when we are bowed down’ by heartache?
Ta yaya yake ‘tada mu tanƙwararru’ domin wahala? [18]

18. Or you may be a husband who is experiencing heartache and hardship because your wife has been unfaithful.
Ko kuma mai yiwuwa kai maigida ne da kake fama da baƙin zuciya da kuma wahala don matarka ta ci amanarka. [19]

19. WILL IT BE A JOY OR A HEARTACHE?
ZA A JI DAƊIN AUREN NE KO A’A? [20]

20. Rather, Jesus wept because he understood and was touched by the heartache of his dear friends.
Amma, ya yi kuka domin ya fahimci yadda ’yan’uwansa suke baƙin ciki domin Li’azaru ya rasu. [21]

21. Because strong sexual impulses can distort good judgment and cause you to make unwise decisions that may result in heartache later.
Domin sha’awar jima’i mai ƙarfi za ta iya sa ka ka yanke shawarar da bata dace ba kuma ta kai ga matsaloli daga baya. [22]

22. Parents counsel and discipline their children to safeguard them against conduct that could cause heartache.
Iyaye suna ba da gargaɗi kuma suna yin horon yaransu don su tsare su daga halaye da za su jawo baƙin ciki. [23]

23. Illustrate the heartache that sinful acts produce.
Ka yi bayanin sakamakon da ayyukan lalata ke jawowa? [24]

24. 14 Conforming to Bible principles will help you to avoid much pain and heartache.
14 Bin ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki zai taimake ka ka guje wa azaba mai yawa da ɓacin rai. [25]

25. 6:7) God cares deeply for us and wants to spare us heartache. —1 Pet.
6:7) Allah yana ƙaunar mu sosai kuma ba ya son mu sha wahala. —1 Bit. [26]

Retrieved August 22, 2020, 8:31 am via glosbe (pid: 1145)