Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

riƙo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "# to hold, to have held, safekeep."
 
No edit summary
Line 1: Line 1:
# to [[hold]], to have [[held]], [[safekeep]].
# to [[hold]], to have [[held]], [[safekeep]]. <> kamun wani abu da hannu. kula ko ɗaukar nauyin yin wani abu.
#:''Kaka tana riƙon jikinta.
# tsananin [[rowa]]. <> extremely [[miser]]. {{syn|maƙo}}
# ƙullatar wani a zuci.
# kuɗin shiga caca. <> a gambling entrance fee.
# tuwon riƙo: wani irin tuwo mai laushi wanda dukawa ke liƙe fata da shi.

Revision as of 02:35, 28 April 2022

  1. to hold, to have held, safekeep. <> kamun wani abu da hannu. kula ko ɗaukar nauyin yin wani abu.
    Kaka tana riƙon jikinta.
  2. tsananin rowa. <> extremely miser.
  3. ƙullatar wani a zuci.
  4. kuɗin shiga caca. <> a gambling entrance fee.
  5. tuwon riƙo: wani irin tuwo mai laushi wanda dukawa ke liƙe fata da shi.