Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:womb: Difference between revisions

Discussion page of womb
Created page with "For thousands of years, reasoning people have credited the formation of a child inside its mother’s '''womb''' to the Grand Creator. Cikin shekaru aru-aru da suka shige mut..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Cikin shekaru aru-aru da suka shige mutane masu tunani sun ce Mahalicci ne ya halicci yaro a '''cikin''' uwarsa.

jw2019

12 Consider the support that the virgin Jewess Mary received when hearing the news: “You will conceive in your '''womb''' and give birth to a son, and you are to call his name Jesus.”

Line 9: Line 9:
12 Ka yi la’akari da taimako da budurwa Maryamu Bayahudiya ta samu sa’ad da ta sami wannan labarin: “Za ki yi '''ciki''', za ki haifi ɗa, za ki ba shi suna Yesu.”

(Galatians 3:13, 16) Jesus was without sin, being miraculously conceived in the '''womb''' of a virgin by the power of holy spirit.

Line 15: Line 15:
(Galatiyawa 3:13, 16) Yesu ba shi da zunubi da yake budurwa ce '''cikin''' mu’ujiza ta ɗauki cikinsa ta ikon ruhu mai tsarki.

2 The compassion that a mother feels for the child of her '''womb''' is among the most tender feelings known to humans.

Line 21: Line 21:
2 Juyayin da uwa take yi wa ɗan '''cikinta''' yana tsakanin motsin rai mai taushi da ’yan Adam suka sani.

He had knowledge of a mother’s tender compassion for the child of her '''womb''', and he used that knowledge to settle this dispute.

Line 27: Line 27:
Ya san kaunar uwa ga dan '''cikinta''', kuma ya yi amfani da wannan ilimin ya warware jayayyar.

11 Jehovah also provided a truly remarkable demonstration of his protective power when he transferred the life of his only-begotten Son to the '''womb''' of the Jewish virgin Mary.

Line 33: Line 33:
11 Jehovah ya ba da kwatanci na musamman na ikonsa na kāriya sa’ad da ya juya ran Dansa makadaici '''zuwa''' cikin budurwa Bayahudiya, Maryamu.

Indeed, the psalmist David declared: “You kept me screened off in my mother’s '''womb'''.

Line 39: Line 39:
Shi ya sa Dawuda ya ce: “Kai ne ka halicci kayan cikina, ka harhaɗa ni a '''cikin''' mamata.

Most IUDs that were then widely available were inert plastic objects inserted in the uterus ('''womb''') to prevent pregnancies.

Line 45: Line 45:
A lokacin, ana amfani da IUD na roba ne kuma ana saka shi ne a '''mahaifa''' don kada mace ta ɗauki ciki.

“You will conceive in your '''womb''' and give birth to a son”

Line 51: Line 51:
“Za ki yi '''ciki''', za ki haifi ɗa”
“Za ki yi '''ciki''', za ki haifi ɗa”

jw2019

This child would be God’s own Son, whose life God would transfer from the heavens to the '''womb''' of Mary.

Line 57: Line 57:
Wannan yaron zai kasance Ɗan Allah, wanda Allah zai tura ransa daga sammai zuwa '''mahaifar''' Maryamu.

God’s transfer of his Son’s life from heaven to the '''womb''' of Mary caused conception, and God’s holy spirit shielded Jesus from inheriting imperfection from Mary. —Luke 1:31, 35.

Line 63: Line 63:
Allah ya kawar da ran Yesu daga sama zuwa '''mahaifar''' Maryamu kuma ruhu mai tsarki na Allah ya kāre Yesu don kada ya gāji ajizanci daga Maryamu. —Luka 1:31, 35.

The Hebrew word translated “mercy” may refer to “bowels” and is closely related to the term for “'''womb'''.”

Line 69: Line 69:
Kalmar Ibrananci da aka fassara ‘jinƙai’ na iya nufin “hanji” kuma tana da dangantaka ta kusa da kalmar “'''mahaifa'''.”

In the latter case, the presence of the IUD could interfere with the fertilized egg’s implanting in the lining of the '''womb''' and progressing as a normal pregnancy would.

Line 75: Line 75:
Idan ɗan tāyin ya shiga cikin '''mahaifa''', sai wannan maganin hana ɗaukan ciki na IUD ya kashe ɗan tāyin da zai girma ya zama jariri.

This is a poetic description of how Job was formed in his mother’s '''womb'''.

Line 81: Line 81:
Wannan kwatanci ne na alama na yadda aka sifanta Ayuba cikin '''mahaifar''' mamarsa.

Isaiah 49:15 says: “Can a woman forget her nursing child, that she should not have compassion [ra·chamʹ] on the son of her '''womb'''?

Line 87: Line 87:
A Ishaya 49:15 ta ce: “Ya yiwu mace ta manta da ɗanta mai-shan mama, har da ba za ta yi juyayin [ra·chamʹ] ɗan '''cikinta''' ba?

(Philippians 2:7) As we learned in the preceding chapter of this book, Jehovah performed a miracle when he transferred the life of this Son to the '''womb''' of Mary.

Line 93: Line 93:
(Filibbiyawa 2:7) Kamar yadda muka koya a babi da ya gabata na wannan littafi, Jehobah ya yi mu’ujiza wajen ƙaurar da ran wannan Ɗan '''zuwa''' cikin Maryamu.

On the contrary, when she went to visit Elizabeth, her relative, “Elizabeth was filled with holy spirit, and she called out with a loud cry and said: ‘Blessed are you [Mary] among women, and blessed is the fruit of your '''womb'''!’”

Line 99: Line 99:
Akasin haka, sa’ad da ta je wurin Alisabatu, danginta, “Alisabatu ta cika da Ruhu Mai-tsarki; ta tāda murya da ƙarfi, ta ce, Mai-albarka ki ke [Maryamu] cikin mata, abin haihuwa na '''cikinki''' kuma mai-albarka ne.”

At Isaiah 49:15, we read: “Can a woman forget her nursing child, that she should not have compassion [ra·chamʹ] on the son of her '''womb'''?

Line 105: Line 105:
A Ishaya 49:15, mun karanta: “Ya yiwu mace ta manta da ɗanta mai-shan mama, har da ba za ta yi juyayin [ra·chamʹ] ɗan '''cikinta''' ba?

By his holy spirit, God transferred his Son’s life from heaven to earth, causing conception in the '''womb''' of the virgin girl Mary.

Line 111: Line 111:
Ta hanyar ruhunsa mai tsarki, Allah ya tura ran Ɗansa daga sama zuwa duniya, kuma ya sa wata '''budurwa''' mai suna Maryamu ta ɗauki cikinsa.

Two thousand years ago, an angel told a young Jewish woman named Mary: “You will conceive in your '''womb''' and give birth to a son, and you are to call his name Jesus.

Line 117: Line 117:
Shekara dubu biyu da ta shige, mala’ika ya gaya wa wata budurwa mai suna Maryamu: “Za ki yi '''ciki''', ki haifi ɗa, ki kuma sa masa suna Yesu.

For example, would God implant even a partially developed embryo in the '''womb''' of a woman in Paradise?

Line 123: Line 123:
Alal misali, Allah zai saka ɗan tayi ne a cikin '''mahaifar''' mace ne a Aljanna?

However, it was some years before Jehovah “opened her '''womb'''.” —Genesis 30:22-24.

Line 129: Line 129:
Amma, an yi wasu shekaru kafin Jehovah “ya buɗe '''cikinta'''.”—Farawa 30:22-24.

(Philippians 2:7) Miraculously, Jehovah transferred the life and the personality pattern of his firstborn heavenly Son to the '''womb''' of a Jewish virgin named Mary.

Line 135: Line 135:
(Filibbiyawa 2:7) A mu’ujizance, Jehovah ya mai da rai da kuma mutuntakar Dan farinsa '''zuwa''' cikin budurwa Maryamu Bayahudiya.

The resulting embryo was allowed to develop in nutrients and then inserted into her '''womb''', where it implanted.

Line 141: Line 141:
Bayan tayin ya ɗan yi girma, sai aka mai da shi a '''cikinta'''.

He would transfer the life of his Son from heaven to the '''womb''' of Mary and then use his active force, or holy spirit, to “overshadow” Mary, shielding the child from any taint of sin.

Line 147: Line 147:
Zai mai da ran Ɗansa daga sama zuwa cikin '''mahaifar''' Maryamu kuma ya yi amfani da ruhunsa mai tsarki ya “inuwantadda” Maryamu, wanda hakan zai kāre yaron daga samun zunubi.

Latest revision as of 06:13, 23 March 2022

For thousands of years, reasoning people have credited the formation of a child inside its mother’s womb to the Grand Creator.

Cikin shekaru aru-aru da suka shige mutane masu tunani sun ce Mahalicci ne ya halicci yaro a cikin uwarsa.

12 Consider the support that the virgin Jewess Mary received when hearing the news: “You will conceive in your womb and give birth to a son, and you are to call his name Jesus.”

12 Ka yi la’akari da taimako da budurwa Maryamu Bayahudiya ta samu sa’ad da ta sami wannan labarin: “Za ki yi ciki, za ki haifi ɗa, za ki ba shi suna Yesu.”

(Galatians 3:13, 16) Jesus was without sin, being miraculously conceived in the womb of a virgin by the power of holy spirit.

(Galatiyawa 3:13, 16) Yesu ba shi da zunubi da yake budurwa ce cikin mu’ujiza ta ɗauki cikinsa ta ikon ruhu mai tsarki.

2 The compassion that a mother feels for the child of her womb is among the most tender feelings known to humans.

2 Juyayin da uwa take yi wa ɗan cikinta yana tsakanin motsin rai mai taushi da ’yan Adam suka sani.

He had knowledge of a mother’s tender compassion for the child of her womb, and he used that knowledge to settle this dispute.

Ya san kaunar uwa ga dan cikinta, kuma ya yi amfani da wannan ilimin ya warware jayayyar.

11 Jehovah also provided a truly remarkable demonstration of his protective power when he transferred the life of his only-begotten Son to the womb of the Jewish virgin Mary.

11 Jehovah ya ba da kwatanci na musamman na ikonsa na kāriya sa’ad da ya juya ran Dansa makadaici zuwa cikin budurwa Bayahudiya, Maryamu.

Indeed, the psalmist David declared: “You kept me screened off in my mother’s womb.

Shi ya sa Dawuda ya ce: “Kai ne ka halicci kayan cikina, ka harhaɗa ni a cikin mamata.

Most IUDs that were then widely available were inert plastic objects inserted in the uterus (womb) to prevent pregnancies.

A lokacin, ana amfani da IUD na roba ne kuma ana saka shi ne a mahaifa don kada mace ta ɗauki ciki.

“You will conceive in your womb and give birth to a son”

“Za ki yi ciki, za ki haifi ɗa”

This child would be God’s own Son, whose life God would transfer from the heavens to the womb of Mary.

Wannan yaron zai kasance Ɗan Allah, wanda Allah zai tura ransa daga sammai zuwa mahaifar Maryamu.

God’s transfer of his Son’s life from heaven to the womb of Mary caused conception, and God’s holy spirit shielded Jesus from inheriting imperfection from Mary. —Luke 1:31, 35.

Allah ya kawar da ran Yesu daga sama zuwa mahaifar Maryamu kuma ruhu mai tsarki na Allah ya kāre Yesu don kada ya gāji ajizanci daga Maryamu. —Luka 1:31, 35.

The Hebrew word translated “mercy” may refer to “bowels” and is closely related to the term for “womb.”

Kalmar Ibrananci da aka fassara ‘jinƙai’ na iya nufin “hanji” kuma tana da dangantaka ta kusa da kalmar “mahaifa.”

In the latter case, the presence of the IUD could interfere with the fertilized egg’s implanting in the lining of the womb and progressing as a normal pregnancy would.

Idan ɗan tāyin ya shiga cikin mahaifa, sai wannan maganin hana ɗaukan ciki na IUD ya kashe ɗan tāyin da zai girma ya zama jariri.

This is a poetic description of how Job was formed in his mother’s womb.

Wannan kwatanci ne na alama na yadda aka sifanta Ayuba cikin mahaifar mamarsa.

Isaiah 49:15 says: “Can a woman forget her nursing child, that she should not have compassion [ra·chamʹ] on the son of her womb?

A Ishaya 49:15 ta ce: “Ya yiwu mace ta manta da ɗanta mai-shan mama, har da ba za ta yi juyayin [ra·chamʹ] ɗan cikinta ba?

(Philippians 2:7) As we learned in the preceding chapter of this book, Jehovah performed a miracle when he transferred the life of this Son to the womb of Mary.

(Filibbiyawa 2:7) Kamar yadda muka koya a babi da ya gabata na wannan littafi, Jehobah ya yi mu’ujiza wajen ƙaurar da ran wannan Ɗan zuwa cikin Maryamu.

On the contrary, when she went to visit Elizabeth, her relative, “Elizabeth was filled with holy spirit, and she called out with a loud cry and said: ‘Blessed are you [Mary] among women, and blessed is the fruit of your womb!’”

Akasin haka, sa’ad da ta je wurin Alisabatu, danginta, “Alisabatu ta cika da Ruhu Mai-tsarki; ta tāda murya da ƙarfi, ta ce, Mai-albarka ki ke [Maryamu] cikin mata, abin haihuwa na cikinki kuma mai-albarka ne.”

At Isaiah 49:15, we read: “Can a woman forget her nursing child, that she should not have compassion [ra·chamʹ] on the son of her womb?

A Ishaya 49:15, mun karanta: “Ya yiwu mace ta manta da ɗanta mai-shan mama, har da ba za ta yi juyayin [ra·chamʹ] ɗan cikinta ba?

By his holy spirit, God transferred his Son’s life from heaven to earth, causing conception in the womb of the virgin girl Mary.

Ta hanyar ruhunsa mai tsarki, Allah ya tura ran Ɗansa daga sama zuwa duniya, kuma ya sa wata budurwa mai suna Maryamu ta ɗauki cikinsa.

Two thousand years ago, an angel told a young Jewish woman named Mary: “You will conceive in your womb and give birth to a son, and you are to call his name Jesus.

Shekara dubu biyu da ta shige, mala’ika ya gaya wa wata budurwa mai suna Maryamu: “Za ki yi ciki, ki haifi ɗa, ki kuma sa masa suna Yesu.

For example, would God implant even a partially developed embryo in the womb of a woman in Paradise?

Alal misali, Allah zai saka ɗan tayi ne a cikin mahaifar mace ne a Aljanna?

However, it was some years before Jehovah “opened her womb.” —Genesis 30:22-24.

Amma, an yi wasu shekaru kafin Jehovah “ya buɗe cikinta.”—Farawa 30:22-24.

(Philippians 2:7) Miraculously, Jehovah transferred the life and the personality pattern of his firstborn heavenly Son to the womb of a Jewish virgin named Mary.

(Filibbiyawa 2:7) A mu’ujizance, Jehovah ya mai da rai da kuma mutuntakar Dan farinsa zuwa cikin budurwa Maryamu Bayahudiya.

The resulting embryo was allowed to develop in nutrients and then inserted into her womb, where it implanted.

Bayan tayin ya ɗan yi girma, sai aka mai da shi a cikinta.

He would transfer the life of his Son from heaven to the womb of Mary and then use his active force, or holy spirit, to “overshadow” Mary, shielding the child from any taint of sin.

Zai mai da ran Ɗansa daga sama zuwa cikin mahaifar Maryamu kuma ya yi amfani da ruhunsa mai tsarki ya “inuwantadda” Maryamu, wanda hakan zai kāre yaron daga samun zunubi.