More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
#: '' Na '''fuskanci''' abun duk rashin gaskiya ne. <> I am '''of the opinion''' that all of it is false. '' | #: '' Na '''fuskanci''' abun duk rashin gaskiya ne. <> I am '''of the opinion''' that all of it is false. '' | ||
#: ''Kotun ICC na '''fuskantar''' kalubalen kauracewa <> The ICC court '''faces''' boycott challenges. [http://www.dw.com/ha/kotun-icc-na-fuskantar-kalubalen-kauracewa/a-36418971]'' | #: ''Kotun ICC na '''fuskantar''' kalubalen kauracewa <> The ICC court '''faces''' boycott challenges. [http://www.dw.com/ha/kotun-icc-na-fuskantar-kalubalen-kauracewa/a-36418971]'' | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[fuskance]] == | |||
[[Faces]], [[mirrored]]. | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 23:31, 23 August 2017
Verb
fuskanta | fuskanci | fuskance | fuskanto (faced)
- to face, to approach, head for <> gabata ko tunkara, juya.
- Salla ibada ce mai fuskanto bawa zuwa ga daukakar rayuwar lahira da kawar da tunaninsa da dukkan rayuwar duniya da zoginta. [1]
- And his wife approached with a cry [ of alarm ] and struck her face and said, "[I am] a barren old woman!" <> Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallõwa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsõhuwa bakarãriya (zã ta haihu)!" --Qur'an 51:29
- have an opinion or point of view about <> samun ra'ayi
- Na fuskanci abun duk rashin gaskiya ne. <> I am of the opinion that all of it is false.
- Kotun ICC na fuskantar kalubalen kauracewa <> The ICC court faces boycott challenges. [2]
Google translation of fuskance