Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

blow: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit
No edit summary
 
Line 11: Line 11:
#: ''Can we feel it?— Hold up your hand, and '''blow''' on it. <> Za mu iya jin hucinta?— Ka ɗaga hannunka kuma ka '''hura'''.''
#: ''Can we feel it?— Hold up your hand, and '''blow''' on it. <> Za mu iya jin hucinta?— Ka ɗaga hannunka kuma ka '''hura'''.''
#: ''When the time came to capture Jericho, the Israelites shouted and proceeded to '''blow''' the horns. <> Sa’ad da lokaci ya kai da za a ci Yariko, Isra’ilawa suka yi kururruwa kuma suka '''busa''' ƙahoni.''

# [[fashe]], [[fashewa]], [[fasa]].

<!--begin google translation-->
<!--begin google translation-->

Latest revision as of 05:35, 14 November 2019

Noun

Singular
blow

Plural
blows

  1. naushi, duka
  2. iska
  3. catastrophe <> bala'i

Verb

Plain form (yanzu)
blow

3rd-person singular (ana cikin yi)
blows

Past tense (ya wuce)
blowed

Past participle (ya wuce)
blowed

Present participle (ana cikin yi)
blowing

  1. hura, busa, sheƙawa
    by the winds that blow and scatter, <> Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. = Da iskoki masu naushi. --Qur'an 51:1
    Can we feel it?— Hold up your hand, and blow on it. <> Za mu iya jin hucinta?— Ka ɗaga hannunka kuma ka hura.
    When the time came to capture Jericho, the Israelites shouted and proceeded to blow the horns. <> Sa’ad da lokaci ya kai da za a ci Yariko, Isra’ilawa suka yi kururruwa kuma suka busa ƙahoni.
  2. fashe, fashewa, fasa.

Google translation of blow

Buga, duka.

  1. (verb) duka <> beat, blow; buga <> print, knock, publish, hit, strike, blow;