Created page with "<html> <blockquote class="twitter-tweet"><p lang="in" dir="ltr">Muna gabatar muku da Rahina Muazu daga Jos... <br><br>Hausawa in academia 1 (in the Hausa language) <a href="ht..." |
No edit summary |
||
Line 3: | Line 3: | ||
</html> | </html> | ||
=Hausawa in academia 1 (in the Hausa language)= | =[[Hausawa]] [[in]] [[academia]] [[1]] ([[in]] [[the]] [[Hausa]] [[language]]) [https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=110136984619094&id=109553378010788]= | ||
Salamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, masu kallo da kuma sauraro, sunana Rahina Mu'azu, an haife ni a garin Jos, na girma a garin Jos. Ina yarinya na ɗan taɓa karatun Ƙur'ani kaɗan, na ɗan yi [[musabaqah]] [https://muzlimbuzz.sg/the-art-of-musabaqah-quran/], alhamdulillahi na 'yan shekaru. | [[salamu alaikum|Salamu alaikum]] [[wa]] [[rahmatullahi]] [[wa]] [[barakatuhu]], [[masu kallo]] [[da]] [[kuma]] [[sauraro]], [[sunana]] [[Rahina]] [[Mu'azu]], [[an]] [[haife]] [[ni]] [[a]] [[garin]] [[Jos]], [[na]] [[girma]] [[a]] [[garin]] [[Jos]]. [[ina|Ina]] [[yarinya]] [[na]] [[ɗan]] [[taɓa]] [[karatun]] [[Ƙur'ani]] [[kaɗan]], [[na]] [[ɗan]] [[yi]] [[musabaqah]] [https://muzlimbuzz.sg/the-art-of-musabaqah-quran/], [[alhamdulillahi]] [[na]] '[[yan]] [[shekaru]]. |
Revision as of 23:59, 14 June 2021
Muna gabatar muku da Rahina Muazu daga Jos...
Hausawa in academia 1 (in the Hausa language) https://t.co/0YYbBbDQUD
Hausawa in academia 2 (Hausa language)
Mene ne banbancin da yake tsakanin 'traditional Islamic studies' da kuma academic study of Islam? https://t.co/Qf6z5erZtS https://t.co/wGMQfOGKgq— HausaDictionary.com (@HausaDictionary) June 14, 2021
Hausawa in academia 1 (in the Hausa language) [1]
Salamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, masu kallo da kuma sauraro, sunana Rahina Mu'azu, an haife ni a garin Jos, na girma a garin Jos. Ina yarinya na ɗan taɓa karatun Ƙur'ani kaɗan, na ɗan yi musabaqah [2], alhamdulillahi na 'yan shekaru.