Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/7: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 69: Line 69:


# ibtighaa alfitnati wabtighaa ta/weelihi
# ibtighaa alfitnati wabtighaa ta/weelihi
# seeking ˹to spread˺ doubt through their ˹false˺ interpretations—
# [[seeking]] ˹to spread˺ [[doubt]] through their ˹false˺ [[interpretations]]—
# seeking discord and seeking an interpretation [suitable to them].
# seeking [[discord]] and seeking an [[interpretation]] [suitable to them].
# dõmin nẽman yin fitina da tãwĩlinsa.
# dõmin [[neman|nẽman]] yin fitina da tãwĩlinsa.
# don su birkita da tawilin shi.  
# don su [[birkita]] da [[tawilin]] shi.  
# don neman fitina, da neman yi masa tawili,  
# don neman [[fitina]], da neman yi masa [[tawili]],  


# wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allah
# wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allah
# but none grasps their ˹full˺ meaning except Allah.
# but none [[grasps]] their ˹full˺ meaning except Allah.
# And no one knows its [true] interpretation except Allāh.
# And no one knows its [true] interpretation except Allāh.
# Kuma bãbu wanda ya san tãwĩlinsa fãce Allah.
# Kuma bãbu wanda ya san tãwĩlinsa fãce Allah.
# Babu wanda ya san sahihin tawilin shi sai ALLAH  
# Babu wanda ya san [[sahihin]] tawilin shi sai ALLAH  
# alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah.
# alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah.


# huwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina wama yaththakkaruilla oloo al-albab
# huwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina  
# As for those well-grounded in knowledge, they say, “We believe in this ˹Quran˺—it is all from our Lord.” But none will be mindful ˹of this˺ except people of reason.
# As for those well-grounded in knowledge, they say, “We believe in this ˹Quran˺—it is all from our Lord.”  
# But those firm in knowledge say, "We believe in it. All [of it] is from our Lord." And no one will be reminded except those of understanding.
# But those firm in knowledge say, "We believe in it. All [of it] is from our Lord."  
# Kuma matabbata a cikin ilmi sunã cẽwa: "Mun yi ĩmãni da Shi; dukkansa daga wurin Ubangijinmu yake." Kuma bãbu mai tunãni fãce ma'abũta hankula.
# Kuma [[matabbata]] a cikin ilmi sunã cẽwa: "Mun yi ĩmãni da Shi; dukkansa daga wurin Ubangijinmu yake."
# da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” Sai wanda suke da hankali ne kawai zasu kula.
# da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.”
# Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’ Ba kowa ke lura ba, sai masu hankula.
# Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’
 
# wama yaththakkaruilla oloo al-albab
# But none will be mindful ˹of this˺ except people of [[reason]].
# And no one will be reminded except those of understanding.
# Kuma bãbu mai tunãni fãce ma'abũta hankula.
# Sai wanda suke da [[hankali]] ne kawai zasu kula.
# Ba kowa ke lura ba, sai masu [[hankula]].


==3:7 Audio==
==3:7 Audio==

Revision as of 01:04, 19 April 2024

Quran/3/6 > Quran/3/7 > Quran/3/8
هُوَ ٱلَّذِىٓ أَنزَلَ عَلَيْكَ ٱلْكِتَـٰبَ مِنْهُ ءَايَـٰتٌۭ مُّحْكَمَـٰتٌ هُنَّ أُمُّ ٱلْكِتَـٰبِ وَأُخَرُ مُتَشَـٰبِهَـٰتٌۭ ۖ فَأَمَّا ٱلَّذِينَ فِى قُلُوبِهِمْ زَيْغٌۭ فَيَتَّبِعُونَ مَا تَشَـٰبَهَ مِنْهُ ٱبْتِغَآءَ ٱلْفِتْنَةِ وَٱبْتِغَآءَ تَأْوِيلِهِۦ ۗ وَمَا يَعْلَمُ تَأْوِيلَهُۥٓ إِلَّا ٱللَّهُ ۗ وَٱلرَّٰسِخُونَ فِى ٱلْعِلْمِ يَقُولُونَ ءَامَنَّا بِهِۦ كُلٌّۭ مِّنْ عِندِ رَبِّنَا ۗ وَمَا يَذَّكَّرُ إِلَّآ أُو۟لُوا۟ ٱلْأَلْبَـٰبِ ٧

Huwa allathee anzala AAalayka alkitaba minhu ayatun muhkamatun hunna ummul kitabi waokharu mutashabihatun faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu ibtighaa alfitnati wabtighaata/weelihi wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allahuwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina wama yaththakkaruilla oloo al-albab — Transliteration


He is the One Who has revealed to you ˹O Prophet˺ the Book, of which some verses are precise—they are the foundation of the Book—while others are elusive.[1] Those with deviant hearts follow the elusive verses seeking ˹to spread˺ doubt through their ˹false˺ interpretations—but none grasps their ˹full˺ meaning except Allah. As for those well-grounded in knowledge, they say, “We believe in this ˹Quran˺—it is all from our Lord.” But none will be mindful ˹of this˺ except people of reason. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] The precise verses are easy to understand and deal mostly with matters of belief and practice, such as the belief in one God (Sûrah 112), forbidden foods (see 5:3), and the commandments in 6:151-152 and 17:23-39. As for the elusive verses, their full meaning is known only to Allah, such as the meaning of letter combinations at the beginning of some sûrahs, such as Alif-Lãm-Mĩm (see Stylistic Features), and how Allah settles Himself on the Throne.


It is He who has sent down to you, [O Muḥammad], the Book; in it are verses [that are] precise - they are the foundation of the Book - and others unspecific.[1] As for those in whose hearts is deviation [from truth], they will follow that of it which is unspecific, seeking discord and seeking an interpretation [suitable to them]. And no one knows its [true] interpretation except Allāh. But those firm in knowledge say, "We believe in it. All [of it] is from our Lord." And no one will be reminded except those of understanding. — Saheeh International

[1]Those which are stated in such a way that they are open to more than one interpretation or whose meaning is known only to Allāh, such as the opening letters of certain sūrahs.



Shi ne wanda ya saukar da Littãfi a gare ka, daga cikinsa akwai ãyõyi bayyanannu, su ne mafi yawan Littãfin, da wasu mãsu kamã da jũna. To, amma waɗanda yake a cikin zukãtansu akwai karkata sai suna bin abin da yake da kamã da jũna daga gare shi, dõmin nẽman yin fitina da tãwĩlinsa. Kuma bãbu wanda ya san tãwĩlinsafãce Allah. Kuma matabbata a cikin ilmi sunã cẽwa: "Mun yi ĩmãni da Shi; dukkansa daga wurin Ubangijinmu yake." Kuma bãbu mai tunãni fãce ma'abũta hankula. — Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, a cikin shi akwai ayoyi mara gewaye-gewaye – wanda sune makakafan ainihin littafin – da kuma wasu ayoyi masu yawan ma’na ko ayoyi masu kama da juna. Wanda suke da shakka a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma’na don su birkita da tawilin shi. Babu wanda ya san sahihin tawilin shi sai ALLAH da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” Sai wanda suke da hankali ne kawai zasu kula.


Shi ne ya saukar maka da Littafi, cikinsa akwai Ayoyi masu ma’anoni tsayayyu, su ne ginshikin Littafi, kuma akwai waɗansu masu ma'anoni iri-iri. Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri, don neman fitina, da neman yi masa tawili, alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah. Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’ Ba kowa ke lura ba, sai masu hankula. [1]

Segmented

  1. Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu
  2. He is the One Who has revealed to you ˹O Prophet˺ the Book,
  3. It is He who has sent down to you, [O Muḥammad], the Book;
  4. Shi ne wanda ya saukar da Littãfi a gare ka,
  5. Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka,
  6. Shi ne ya saukar maka da Littafi,
  1. minhu ayatun muhkamatun
  2. of which some verses are precise—
  3. in it are verses [that are] precise -
  4. daga cikinsa akwai ãyõyi bayyanannu,
  5. a cikin shi akwai ayoyi mara gewaye-gewaye
  6. cikinsa akwai Ayoyi masu ma’anoni tsayayyu,
  1. hunna ummul kitabi
  2. they are the foundation of the Book
  3. they are the foundation of the Book
  4. su ne mafi yawan Littãfin,
  5. wanda sune makakafan ainihin littafin
  6. su ne ginshikin Littafi,
  1. waokharu mutashabihatun
  2. while others are elusive.
  3. and others unspecific.
  4. da wasu mãsu kamã da jũna.
  5. da kuma wasu ayoyi masu yawan ma'ana ko ayoyi masu kama da juna.
  6. kuma akwai waɗansu masu ma'anoni iri-iri.
  1. faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu
  2. Those with deviant hearts follow the elusive verses
  3. As for those in whose hearts is deviation [from truth], they will follow that of it which is unspecific,
  4. To, amma waɗanda yake a cikin zukãtansu akwai karkata sai suna bin abin da yake da kamã da jũna daga gare shi,
  5. Wanda suke da shakka a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma'ana
  6. Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri,
  1. ibtighaa alfitnati wabtighaa ta/weelihi
  2. seeking ˹to spread˺ doubt through their ˹false˺ interpretations
  3. seeking discord and seeking an interpretation [suitable to them].
  4. dõmin nẽman yin fitina da tãwĩlinsa.
  5. don su birkita da tawilin shi.
  6. don neman fitina, da neman yi masa tawili,
  1. wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allah
  2. but none grasps their ˹full˺ meaning except Allah.
  3. And no one knows its [true] interpretation except Allāh.
  4. Kuma bãbu wanda ya san tãwĩlinsa fãce Allah.
  5. Babu wanda ya san sahihin tawilin shi sai ALLAH
  6. alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah.
  1. huwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina
  2. As for those well-grounded in knowledge, they say, “We believe in this ˹Quran˺—it is all from our Lord.”
  3. But those firm in knowledge say, "We believe in it. All [of it] is from our Lord."
  4. Kuma matabbata a cikin ilmi sunã cẽwa: "Mun yi ĩmãni da Shi; dukkansa daga wurin Ubangijinmu yake."
  5. da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.”
  6. Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’
  1. wama yaththakkaruilla oloo al-albab
  2. But none will be mindful ˹of this˺ except people of reason.
  3. And no one will be reminded except those of understanding.
  4. Kuma bãbu mai tunãni fãce ma'abũta hankula.
  5. Sai wanda suke da hankali ne kawai zasu kula.
  6. Ba kowa ke lura ba, sai masu hankula.

3:7 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio:

3:7 Word by word