More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 14: | Line 14: | ||
# [[propose]], [[propound]], [[set forth]], [[put forward]], [[present]] <> [[gabatar da]] bayani. | # [[propose]], [[propound]], [[set forth]], [[put forward]], [[present]] <> [[gabatar da]] bayani. | ||
#: ''and '''[[propound]]''' unto them the parable of two men <> Kuma ka '''[[buga]]''' musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka '''[[buga]]''' masu misali da wasu mutane biyu:'' --[[Quran/18/32/buga|Qur'an 18:32]] | #: ''and '''[[propound]]''' unto them the parable of two men <> Kuma ka '''[[buga]]''' musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka '''[[buga]]''' masu misali da wasu mutane biyu:'' --[[Quran/18/32/buga|Qur'an 18:32]] | ||
#: ''Allah '''[[presents]]''' an example <> Allah '''ya [[buga]]''' misali = [ 39:29 ] Allah '''ya [[buga]]''' misali --[http://hausadictionary.com/Quran/39/29#Quran.2F39.2F29 Qur'an 39:29] | |||
<!--begin google translation--> | <!--begin google translation--> |
Revision as of 01:46, 21 February 2018
Verb
- beat <> yin duka da sanda ko wani abu.
- Synonym: duka
- ruwa ya buge shi, watau ruwa ya Jika shi.
- jante ya buge shi. watau zazzabi ya kama shi
- ya buga hatimi, watau ya sa tambari
- ya buga sammako, watau ya yi asubanci.
- Yin ɗab'i <> to publish, print.
- Sun buga jarida. <> They printed the newspaper.
- Yin magana da wani tarho. <> to dial or call someone's phone
- ya buga masa waya. <> he called him on the phone.
- ya bugu da giya, watau ya yi maye <> he's drunk
- kila
- propose, propound, set forth, put forward, present <> gabatar da bayani.
- and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
- Allah presents an example <> Allah ya buga misali = [ 39:29 ] Allah ya buga misali --Qur'an 39:29
Google translation of buga
- (verb) print <> buga, ɗab'a; publish <> buga; knock <> buga; hit <> buga, doka; strike <> buga, doka; beat <> buga, duka; blow <> duka, buga; shock <> buga, tura;