Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

misc/Rahina Muazu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:59, 14 June 2021 by Admin (talk | contribs)

Hausawa in academia 1 (in the Hausa language) [1]

Salamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, masu kallo da kuma sauraro, sunana Rahina Mu'azu, an haife ni a garin Jos, na girma a garin Jos. Ina yarinya na ɗan taɓa karatun Ƙur'ani kaɗan, na ɗan yi musabaqah [2], alhamdulillahi na 'yan shekaru.