|
Telegram: Where women's nudes are shared without consent [1][2]
|
Telegram ya zama dandalin yaɗa hotunan tsiraicin mata ba da izininsu ba [3][4]
|
1.
|
A BBC investigation has found that women's intimate pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a massive scale, on the social media app Telegram.
|
Wani binciken BBC ya gano cewa ana yada hotunan tsiraicin mata masu tarin yawa a manahajar sada zumunta na Telegram don cin zarafinsu, da ci da ceto da kunyatar da su.
|
2.
|
WARNING: THIS ARTICLE CONTAINS CONTENT OF A SEXUAL NATURE
|
GARGADI: MAKALAR NA KUNSHE DA ABUBUWAN MASU ALAKA DA JIMA'I
|
3.
|
In the split second Sara found out a nude photo of her had been leaked and shared on Telegram, her life changed.
|
Cikin 'yan dakikoki bayan da Sara ta gano cewa an yada hoton tsiraicinta a Telegram, rayuwarta ta sauya.
|
4.
|
Her Instagram and Facebook profiles had been added, and her phone number included.
|
An kuma kara da shafukanta na Instagram da Facebook da kuma lambar wayarta.
|
5.
|
Suddenly she was being contacted by unknown men asking for more pictures.
|
Ba tare da ɓata lokaci ba kuma wasu mutune da ba ta san ko su wanene ba suka tuntubeta suna neman karin wasu hotunan.
|
6.
|
"They made me feel like I was a prostitute because [they believed] I'd shared intimate pictures of myself.
|
"Sun saka ni jin kamar ni karuwa ce saboda [sun yi amanna] ni ce na yada hotunan tsiraici na,
|
7.
|
It meant I had no value as a woman," she says.
|
Hakan na nufin ba ni da wata daraja a matsayina na mace," ta ce.
|
8.
|
Sara stopped going out after her images were shared on Telegram
|
Sara ta daina fita bainar jama'a bayan da aka yaɗa hotunan tsiraicinta
|
9.
|
Sara, not her real name, had shared the photo with one person,
|
Sara, ba sunanta na gaskiya ba, ta yada hoton da ta dauka ita da wani,
|
10.
|
but it had ended up in a Telegram group with 18,000 followers, many from her neighbourhood in Havana, Cuba.
|
amma sai ga shi ya fita a cikin shafin kungiyar Telegram mai mabiya 18,000, akasari daga unguwarsu a Havana, kasar Cuba.
|
11.
|
|
|